Za a saki Karim Wade daga gidan kasoTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSalissou Boukari06/17/2016June 17, 2016Shugaban Senegal Macky Sall ya sanar da yiyuwar sakin Karim Wade, tsohon minista ne kuma da ga tsohon shugaban kasar Abdoulaye Wade nan zuwa karshen wannan shekarar.https://p.dw.com/p/1J8tKTalla