SiyasaZanga zanga ta kazanta a SudanTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMahmud Yaya Azare YB12/24/2018December 24, 2018Zanga zangar nuna adawa da tsadar burodi a Sudan ta rikide zuwa yin kiraye kirayen neman murabus din gwamnati, bayan artabu da jami’an tsaron da ta kai ga halakar kimanin mutane 20 a tsukin mako guda.https://p.dw.com/p/3AamzTalla