1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

An gurfanar da gwamnan Nairobi a kotu kan Rashawa

December 9, 2019

A dai dai lokacin da ake bukin ranar yaki da cin hanci da karbar rashawa a duniya, gwamnan Nairobi fadar gwamnatin kasar Kenya Mike Sonko, ya yi watsi da zargin rashawa da ake masa

https://p.dw.com/p/3UVnQ