1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zimbabuwe: Samar da iri mai jure fari

Mouhamadou Awal Balarabe
April 18, 2018

Dogaro da manoman Zimbabuwe ke yi kan noman masara ya fara barazana ga adadin abincin da kasar ke bukata, saboda hake ne wasu masana suka kafa cibiyar samar da irin hantsi da ke jure wa fari.

https://p.dw.com/p/2wHq5