You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Damaturu
Damaturu babban birnin Jihar Yobe kana daya daga cikin wuraren da ya fuskanci rikicin Boko Haram.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Matashin da ya koma rayuwa a kogo a jihar Yobe a Najeriya
Muhaammad ya ce wata aljana ce ta ja ruhinsa zuwa cikin wani kogon bishiyar kuka.
'Harin ta'addanci ya halaka mutane 20 a jihar Yoben Najeriya
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta tabbatar da cewa wani harin 'yan ta'adda masu alaka da kungiyar ISWAP ya hallaka mutane
Ziyarar Buhari karo na farko a Yobe?
Ziyarar aiki ta farko a jihar Yobe da shugaban Najeriya ya kai a Yobe, ta sanya tambayar ziyara ce ko yakin neman zabe?
Hadarin mota ya kashe mutane a Najeriya
Wani hadari mai muni da ya auku a yankin arewa maso gabashin Najeriya ya salwantar da gomman rayuka a wannan Talata.
An shiga rudani a Maiduguri da ke Najeriya bayan rufe hanya
An shiga rudani bayan da rundunar sojojin Najeriya ta rufe hanyar daya tilo da ta sauran wacce ake shiga Maiduguri.
Sana’ar dafa abinci da dinka kayan kawa na zamani
A’ishatu Aje Gwaigwai matashiya ce da yi watsi da digiri ta shiga sana’ar dafa abinci da dinka kayan kawa na zamani a Damaturu da ke jihar Yobe, Najeriya.
An shiga fargaba a Maiduguri da Damaturu
Boko Haram ta sace ma'aikatan kungiyar Red Cross
Saurari shirin DW na rana na 07-02-2017
A cikin shirin za ku ji cewa wasu 'yan bindiga da ake kyautata zaton 'yan Boko Haram ne sun kai hari a barikin sojojin Najeriya da ke kauyen Sasawa kilomita 27 da Damaturu
Bam ya halaka mutane da dama a Damaturu
Ana zaton dai hari ne na kunar bakin wake cikin wasu Fulani da aka tarasu da sunan wa'azi.
Shirin DW na rana 25.08.2015
A cikin shirin za a ji an kai hari a Damaturu jihar Yobe Najeriya yayin da a kasar Ghana ake zargin shigar da baki cikin kundin masu zabe.
Al'ummar Najeriya na cikin alhini a yayin bukukuwan Sallah
Wasu hare-haren bama-bamai na kunar bakin wake da aka Kai a jihohin Yobe da Gombe da ke Tarayyar Najeriya a jajiberin Sallah da kuma ranar Sallah, sun kara jefa al'ummar kasar cikin alhini da fargaba.
Harin kunar bakin wake yayin sallar Idi a Damaturu
Fashewar bama-bamai a jihohin Yobe da Gombe ya sanya al'ummar Najeriya cikin alhini.
'Yan bindiga sun tayar da bam a Damaturu
'Yan bindiga sun tayar da bam a Damaturu
Sabon harin kunar bakin wake a Potiskum
An kai sabon hari kunar bakin wake a Potiskum
Damaturu ya koma hannun jami'an tsaro
Bayan hare-haren da al'ummar Damaturu ta wayi gari da su, mahukuntan jihar sun ce jami'an tsaro sun fatattaki maharan kuma kura ta lafa yanzu.
Sabbin hare-hare a Maiduguri
Wadannan hare-haren sun afku ne a kasuwar Maiduguri, inda aka kai wasu hare-haren masu kama da su a makon guda da ya gabata.
'Yan bindiga sun mamaye Damaturu na Yobe
'Yan bindiga da ake zaton ‘yan Kungiyar Boko Haram ne sun afkawa garin Damaturu, inda ake jin karar fashewar bindigogi da kuma abubuwa dake kama da bama-bamai.
An kafa dokar hana zirga-zirga a Damaturu
Hukumomi a jihar Yobe sun kafa dokar hana fita ba dare ba rana a Damaturu, babban birnin jihar bayan wani sabon tashin hankali da ya barke.
Tashin bama-bamai da musayar wuta a Maiduguri da Damaturu
Aƙalla mutane shida sun rasu a tashin-tashina da suka auku a birane uku dake arewa maso gabacin Najeriya.
Hare-haren bama-bamai a Damaturu
Mutane da dama sunrasa rayuka wasu kuma sun ji raunuka a hare-haren bama-baman da suka rutsa da Damaturu babban birnin jihar Yobe a Najeriya
Shafin da ya wuce
Shafi 1 daga 1
Shafi na gaba