1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ayyukan jin kai na tabarbarewa a Sudan

May 4, 2023

Jama'ar Sudan sun kara shiga cikin wani rudani na rashin samun tallafin kayan agaji a sakamakon rikicin da bangarorin sojojin kasar ke gwabzawa.

https://p.dw.com/p/4Qv9F
Hoto: AFP/Getty Images

Ana ci gaba da fuskantar matsalar isar da kayan agaji ga wadanda ke kokarin guje wa rikicin Sudan, inda yanzu haka 'yan gudun hijira ke dogaro kan cibiyoyin bayar da agaji na mutanen gari a maimakon na gwamnati.