You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Turai
Turai nahiya ce daga cikin nahiyoyin da muke da su a duniya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Rana: 26.12.2024
An tsare Ministan Tsaron Bosniya bisa zargin rashawa
Ana zargin ministan da karban na goro a yayin da ya ke sanya ido kan ayyukan hanyoyi a kasar.
Shirin Rana: 19.12.2024
Makomar Ukraine bayan yaki
Tarayyar Turai na tattaunawa kan matakan da za su dauka don makomar Ukraine bayan yakin kasar
Shirin Rana: 11.12.2024
Turai na dakatar da ba da mafaka wa 'yan Siriya
Masu neman mafaka a Turai 'yan Siriya na shirin komawa kasarsu
Shirin Rana: 09.12.2024
An soke sakamakon zaben Romaniya
Kotun tsarin mulkin kasar Romaniya ta soke sakamakon zaben shugaban kasar zagaye na farko.
Shirin Rana: 05.12.2024
Shirin Ýamma : 04.12.2024
Shirin Rana: 04.12.2024
Ma'aikatan kamfanin kera motoci na Volkswagen na yajin aiki
Kungiyar kwadagon kamfanin ta bukaci ma'aikatan su rufe cibiyoyin kamfanin a Jamus, wanda shi ne mafi girma a Turai.
Shirin Rana: 29.11.2024
Tsadar kaya a kasashe masu amfani da Euro
Farashin kaya ya tashi a kasashe masu amfani da kudin Euro
Shirin Rana: 28.11.2024
Shirin Rana: 27.11.2024
Hezbollah ta ce ta kai hari cikin isra'ila
Kungiyar EU na neman a gaggauta tsagaita bude wuta a rikicin Isra'ila da Hezbollah.
EU ta yi wa jakadanta da ke Nijar kiranye
Kungiyar EU ta yi wa jakadanta a Nijar kiranye, saboda sabanin da ta samu da kasar.
Putin ya yi barazanar kai hare-hare kan kasashen Turai
Rasha na kalubalantar kasahen yammacin duniya
Shirin Rana: 21.11.2024
Shirin Rana:20.11.2024
EU: Hasashen ci gaba a kasashe masu amfani da kudin euro
Hasashen bunkasar tattalin arziki a kasashe masu amfani da kudin bai daya na euro
Shirin Rana: 31.10.2024
Shirin Rana: 30.10.2024
Manyan biranen kasar Spain na fama da karancin haihuwa
A birnin Barcelona, yawan karnuka ya zarta na yara 'yan kasa da shekaru 14, lamarin da ke barazana ga tattalin arziki.
Jaridun Jamus: Paul Biya ya dau hankali
A wannan makon, jaridun Jamus sun yi sharhi a kan Paul Biya da Mozambique da mayar da masu neman mafaka Ruwanda.
Shirin Rana: 25.10.2024
Shirin Yamma: 24.10.2024
Shirin Rana: 18.10.2024
Taron EU: Zelensky ya nemi karin tallafi
Matakan dakile kwararar bakin haure a Turai da rikicin yankin Gabas ta Tsakiya, sun dauki hankali a taron EU.
Wadanda suka fi cin kwallo a gasar zakarun Turai
Thomas Müller da Robert Lewandowski 'yan wasa da ke gaba wajen cin kwallo a wasan cin kofin zakarun Turai.
Martanin Iran kan sabbin takunkuman EU
Iran ta yi Allah wadai da jerin takunkuman baya-bayan nan da kungiyar EU ta aza mata
An share fagen wasannin cin kofin nahiyar Afirka
'Yan wasan Sper Eagles ba za su buga wasan share fagen cin kofin Afirka na 2025 da kasar Libya ba.
Ta yaya makamai za su bai wa Faransa karin kudaden shiga?
Faransa na shirin fadada hanyoyin samun kudaden shigarta a fannin kere-keren kayan yaki duk da tallafinta ga Ukraine.
Shirin Rana: 07.10.2024
Shirin Rana: 03.10.2024
Najeriya: Kulla alakar samar da gas da EU
Kungiyar Tarayyar Turai EU ta cimma yarjejeniyar shimfida bututun iskar gas, daga Najeriyar su bi Libiya zuwa Turai.
Shirin Rana: 02.10.2024
Shirin Rana: 01.10.2024
Mai Wikileaks Assange zai gabatarwa majalisar Turai hujjoji
Amurkan na zarginsa da satar bayanan da ya wallafa a shafinsa na Wikileaks, lamarin da ya janyo cece kuce a duniya.
Jagorar adawar Faransa Le Pen na fuskantar tuhuma a kotu
Daga cikin mutane 28 da ke fuskantar tuhumar har da mahaifinta Jean-marie Le Pen, wanda ya kafa jam'iyyar RN a Faransa.
Dubban matasa ke mutuwa a Tsibirin Canary-UNHCR
Mutane tara sun mutu bayan da jirgin kwale-kwale ya kife da 'yan gudun hijra a tsibirin Canary a yunkurinsu shiga Turai.
Shirin Rana: 25.09.2024
Kenya: Kalubalen fitar da gahwa Turai
Jamus da Denmark, na cikin kasashen da suka fi sayen kofi ko gahwa da kamfanin kasar Kenya ke fitarwa kasashen ketare.
Shirin Rana: 20.09.2024
EU ta nace sai Ukraine ta yi aiki da manyan makamai a Rasha
Kasashen EU masu yawa sun bukaci da a sakar wa Ukraine mara wajen ganin ta kare kanta da manyan makamai kan Rasha.
Dortmund ta gasa wa Brugge aya a hannu a wasan zakarun Turai
Borussia Dortmund ta Jamus ta lallasa Brugge ta Beljiyam da ci 3-0 ciki har da Kwallaye biyu da Bynoe-Gittens ya zura.
Netherlands za ta fita daga yarjejeniyar yan gudun hijira
Netherland na shirin fita daga yarjejeniyar EU kan yan gudun hijira
Shirin Rana: 18.09.2024
Von der Leyen za ta gabatar da sabuwar tawagar jami'an EU
Sabuwar tawagar ta hukumar EU za ta yi aiki na tsawon shekara biyar karkashin jagorancin Von der Leyen.
Shafin da ya wuce
Shafi 1 daga 37
Shafi na gaba