1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tasirin fitar da hatsin Ukraine ga nahiyar Afirka

Abdoulaye Mamane Amadou MAB
August 4, 2022

A daidai lokacin da jirgin farko dauke da ton dubu 26 na hatsin Ukraine ke isa a Lebanon, kasashen Afirka na hasashen samun mafita kan matsalar abinci da tsadar kayayaki, tun soma yakin Ukraine.

https://p.dw.com/p/4F7kd
Türkei Istanbul | Getreide-Schiff Razoni
Hoto: Lokman Akkaya/AA/picture alliance