1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ambaliyar ruwa a kasashen Afirka

Ahmed Salisu
September 24, 2020

Wasu daga cikin kasashen Afirka ciki kuwa har da Najeriya da Nijar da Sudan sun fuskanci ambaliyar ruwa wadda ta haddasa asarar rai da ta dukiyoyi. A wasu kasashen ma ambaliyar ta sanya mutane neman mafaka a makarantu.

https://p.dw.com/p/3ixJk
Mosambik Überflutung
Hoto: picture-alliance/dpa