You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Donald Trump
Trump hamshakin dan kasuwa ne, kana dan siyasa a Amirka kuma wakili ne na jam'iyyar Republicans.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Berlin na shirye-shiryen fuskantar shugabancin Trump kila
Trump na isa sake samun matsayin shugaban Amirka a zaben da ke tafe
Trump ya yi alkawarin kawo karshen rigingimun kasa da kasa
Donald Trump ya nemi hadin kan Amurkawa a yayin zaben watan Nuwamba.
Shugaban Amurka Joe Biden ya kamu da cutar Corona
Hukumomin kasar Amurka sun tabbatar da cewar shugaban kasar ya kamu da kwayar cutar sarkewar numfashi ta Corona.
Makomar tallafin soja a Ukraine
Daga badi tallafin soja daga kasar Jamus izuwa Ukraine zai ragu da kimanin rabi in an kwatanta da tallafin bana
Tsofaffin 'yan takarar Republican sun yi wa Trump mubayi'a
Dan takarar neman shugaban Amirka Donald Trump ya samu cikakken goyon bayan 'yan jam'iyyarsa.
Shugabannin duniya sun yi tir da harin da aka kai wa Trump
Shugabannin duniya sun yi tir da harin da aka kai wa Trump.
Trump ya tsallaka rijiya da baya a harin bindiga
Hukumar tsaro ta Amurka FBI ta tabbatar da yunkurin kashe Donald Trump da bindiga a jihar Pennsylvania.
Takarar Biden na kara fuskantar barazana
Jiga-jigan jam'iyyar Democrat na ci gaba da nuna adawarsu ga tsayawarsu ga tsayar da Joe Biden a matsayin dan takara.
Biden ya ce babu guda babu ja da baya a tsayawa takara
Shugaban Amurka Joe Biden ya yi watsi da kiraye-kirayen da ake masa na janye takararsa bayan nuna shakku kan lafiyarsa.
Jigo a jam'iyyar AfD a Jamus ta nuna goyon bayanta ga Trump
Weidel ta bayyana shugaba Joe Biden a matsayin ya gaza, kuma ba shi da wani karsashi da karfin ikon shugabantar Amurka
Biden da Trump sun caccaki juna a wajen muhawara
Shugaba Joe Biden ya zargi Trump da dagula tattalin arzikin Amirka a lokacin zamaninsa.
Kotu ta samu Trump da laifukan tuhume-tuhumen da ake masa
Wata kotu a Amirka ta samu shugaba Trump da laifin gomman tuhume-tuhume.
An fara shari'ar Donald Trump kan zargin bada toshiyar baki
Donald Trump ya bayyana a gaban kotun Amurka, kan zargin bai wa wata fitacciyar 'yar fina-finan batsa toshiyar baki.
Amurka: Kotu za ta fara sauraron Donald Trump
Donald Trump na cikin halin tsaka mai wuya
NATO na taro kan shirin tallafa wa Ukraine
Ministocin hakokin wajen NATO su sake daura damara domin ci gaba da tallafa wa Ukraince kan yakin da take da Rasha.
Biden da Trump sun sami tikitin yi wa jam'iyyunsu takara
Joe Bide da Donald Trump sun sami tikitin tsayawa takara a jam'iyyunsu.
Shugaba Biden na Amurka da Donald Trump sun caccaki juna
Shugaba Joe Biden na Amurka da Donald Trump sun caccaki juna a yakin neman zabe
Joe Biden da Donald Trump na yakin neman zabe a Georgia
Joe Biden da Donald Trump na yakin neman zabe a Georgia
Biden ya caccaki Donald Trump
Shugaba Biden ya yi kakkausar suka ga abokin hamayarsa Trump yana mai zarginsa da mika wuya ga shugaba Putin na Rasha.
Biden da Trump sun yi fintinkau a "Super Tuesday"
Trump da Biden sun yi nasara a zaben da ake yiwa lakabi da "Super Tuesday " da ya kunshi jihohi 16 da kuma gunduma daya.
Shirin Yamma 04.03.2024
Shirin Yamma 04.03.2024
Kotun kolin Amurka ta bai wa Trump damar tsayawa takara
Donald Trump na iya tsayawa takarar zaben fidda gwani na 'yan jam'iyyar Republican bayan da kotun kolin Amurka.
Kotun Illinois ta cire sunan Donald Trump daga takara
Kotun Illinois ta cire sunan Donald Trump daga cikin zaben fitar da gwani takarar shugaban kasa
Trump ya kayar da Nikki Haley a mahaifarta ta South Carolina
Donald Trump ya kayar da Nikki Haley a mahaifarta ta South Carolina
Kamala ta soki Trump kan yanke alaka da NATO
Batun dawowar Trump fadar White House na daga batutuwan da shugabannin duniya suka tattauna a Munich, kan sukar NATO
Donald Trump zai gurfana a gaban kotu
Trump zai bayyana a gaban kotu
Trump ya kada hantar kasashen Turai
Kasashen Tura sun fara shirin ko-ta-kwana, bayan kalaman stohon shugaban Amurka Donald Trump kan NATO.
Tunanin 'yan Afirka kan yiwuwar dawowar Trump
Yiwuwar dawowar Trump fadar White House bayan zaben da za a yi a Amurka ya fara damun wasu 'yan Afirka.
Biden ya lashe zaben fidda gwani a Karolina ta Kudu
Shugaba Joe Biden ya lashe zaben fidda gwani na jami'ar Democrat da aka gudanar a Karolina ta Kudu.
Zaben Amirka: Trump ya sha alwashin tuhumar Biden
Donald Trump, ya ce tabbas babu tababa sai ya gurfanar da Biden bayan zaben watan Nuwamba, 2024
Trump ya daukaka kara zuwa kotun koli
Dambarwar takarar Trump a kotun kolin Amurka
Trump zai fuskanci shari'a
Takarar Trump na iya gamuwa da cikas
Trump ya sami beli bayan tsare shi a gidan yaki
An tsare tshohon shugaban kasar Donald Trump na wani dan lokaci a birnin Atlanta.
Trump ya kaurace wa mahawarar 'yan takarar Republican
Trump bai halarci mahawarar 'yan takarar jam'iyyarsa ta Republican da ke neman yin takarar shugaban kasa ba.
Shirin Safe
Shirin na kunshe da labarai da rahotanni daga sassan duniya dabam-dabam.
Shirin Safe 15-08-23
Shirin Safe 15-08-23
An tuhumi Donald Trump kan sakaci da bayanan sirrin gwamnati
Tsohon shugaban Amurka Donald Trump ya ce an yi kuskure a tuhumar da ake yi masa na sakaci da sirrin gwamnati.
Biden zai nemi wa'adi na biyu
Shugaba Amirka biden zai yi takarar wa'adi na biyu yana da shekaru 81 da haifuwa.
Ana tuhumar Trump kan zargin bayar da toshiya
Tsohon shugaban Amurka Donald Trump ya musanta tuhume-tuhumen aikata wasu manyan laifuka.
Shirin tuhumar Trump kan laifin badala
Donald Trump zai zama tsohon shugaban Amirka na farko a tarihi da aka taba tuhuma da aikata babban laifi a kasar.
An gano wasu bayanan sirri a gidan Biden
White House ta gano wasu takardun da ke kunshe da bayanan sirrin gwamnati a gidan Shugaba Joe Biden da ke a Delaware.
Yau ake zaben tsakiyar wa'adi a Amirka
A kasar ta Amirka a wannan zaben ne ake zaben dukkan 'yan majalisar wakilai da kashi daya bisa uku na majalisar dattawa.
Zaben tsakiyar wa'adi a kasar Amirka
Ana dab da zaben tsakiyar wa'adi a Amirka, zaben da ke gwaji ga kimar gwamnati mai ci. A 2014 an samu raguwar masu zabe.
'Yar Republican mai adawa da Trump ta sha kaye
Wani dan siyasan da Trump ke goya wa baya ya kayar da 'yar Republican da ke sukar tsohon shugaban.
Shirin Yamma
A cikin shirin akwai labarai da rahotanni daga bangarori dabam-dabam na duniya.
Trump ya zargi FBI da kokarin kala masa sharri
Donald Trump ya zargi hukumar FBI da kokarin kala masa sharri bayan samamen da ta yi masa a gidansa.
Trump ya ce FBI ta kai masa samame
Jami'an FBI sun kai samame gidan Donald Trump a Amirka kan zargin sa da boye takardun gwamnati.
Kace-nace kan hana zubar da ciki a Amirka
Wasu jihohin Amirka sun fara daukar matakan hana zubar da ciki sakamakon hukuncin da kotun koli da dauka na soke 'yancin
Sabon shafin sada zumunta na Trump
Sabon shafin sada zumunta na tsohon shugaban kasar Amirka Donald Trump da ya yi wa lakabi da "Truth Social."
Shekara guda da mulkin Joe Biden
Farin jinin shugaban Amirka Joe Biden ya ragu a cikin shekara daya da hawansa mulki, hakan na nufin yana da sauran aiki.
Shafin da ya wuce
Shafi 2 daga 14
Shafi na gaba