You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Donald Trump
Trump hamshakin dan kasuwa ne, kana dan siyasa a Amirka kuma wakili ne na jam'iyyar Republicans.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Safe
Kotun kolin Amirka ta yi watsi da bukatar tsohon Shugaban kasar Donald Trump na hana fitar da bayanan fadar White House da kwamitin majalisar dokokin kasar ya nema a harin da aka kai zauren majalisar kasar ranar 6 ga watan Janairun 2021.
Shekara guda da zanga-zanga a majalisar Amirka
Yamutsin da magoya bayan tsohon Shugaban Amirka Domald Trump suka yi abu ne da ya matukar girgiza dimukuradiyyar kasar.
Shekara guda da kutsawa majalisar Amirka
Yamutsin da magoya bayan tsohon Shugaban Amirka Domald Trump suka yi abu ne da ya matukar girgiza dimukuradiyyar kasar.
Amurka za ta bude iyakokinta Mexko da Kanada
Amurka : Iyakokin Kanada da Mexiko sun budu ga wadanda suka yi rigakafin corona
Daga Bush zuwa Biden: Alakar Merkel da shugabannin Amirka
A shekaru 16 da ta yi a matsayin shugabar gwamnati, Merkel ta kulla yarjeniyoyi da shugabannin Amirka.
Trump ya ce babu sassauci a akidarsa ta siyasar Amirka
Tsohon Shugaban Amirka Trump ya ce ba zai sauya akidar siyasarsa ba, yana mai cewa shi ne ya lashe zaben da ya gabata.
Amirka: Trump na tunanin sake tsayawa takara
Donald Trump ya nuna alamun tsayawa takarar shugabancin Amirka a 2024, ya kuma yi ikirarin watakila ya doke Democrat.
Hukumar IAEA ta ziyarci kasar Iran
Mahukuntan Iran sun sanar da samun nasara, a tattaunawarsu da jami'in Hukumar Kula da Makamashin Nukiliya wato IAEA.
NATO ta bukaci karin kudi
Kungiyar tsaro ta NATO za ta tattauna makomar kungiyar a Larabar nan,
Majalisar Amirka ta wanke Donald Trump
Majalisar dattawan Amirka ta wanke tsohon shugaba Donald Trump daga daga shirya tsige shi da aka yi daga matsayinsa.
Muhawarar tsige tsohon shugaba Trump
An shiga rana ta biyu ta shari'ar tsige tsohon shugaban Amirka Donald Trump
Majalisar dattijan Amirka ta amince da shirin tsige Trump
Donald Trump zai gurfana domin fuskantar shari'ar tsige shi bayan da majalisar dattijai ta kada kuri'ar amincewa.
Amirka: Fara shari'ar Donald Trump
Majalisar dattawan Amirka ta fara shari'ar tsohon shugaban kasa Donald Trump bayan tsige shi da majalisar wakilai ta yi.
Gyara kan dokokin wucin-gadi a Amirka
Shugaban Amirka Joe Biden ya sanya hannu a kan wasu dokokin wucin-gadi, da suka hadar da na shige da fice.
Muhawarar tsige Trump a majalisar Dattijai
Majalisar dattawan Amirka ta karbi daftarin tsige Trump.
Majalisa ta sa ranar zaman tsige Trump
Trump zai zama tsohon shugaban Amurka na farko da majalisa za ta hukunta bayan ya bar kujerar mulki
Ra'ayoyi kan soke hana shiga Amirka
Al'ummar kasashen Musulmi 10 da Trump ya haramtawa shiga Amirka, na mayar da martani kan janye haramcin da Biden ya yi.
Shirin Safe 21.01.2021
Shirin ya kunshi martani a kan sabuwar gwamnatin Amirka da Shugaba Joe Biden ke jagoranta, da yadda ake ganin dangantakarsa za ta kasance da kasashen yankin Gabas ta Tsakiya. Akwai kuma kokari da Sheikh Ahmad Mahmud Gumi ke yi a Najeriya na kawo karshen rashin zaman lafiya.
Biden: Shugaba mai son aiki da jama'a
Masu sharhi na ganin cewa, Amirkawa da dama sun yi amanna Joe Biden zai fitar da kasar daga matsalolin da take ciki.
Shirin Rana 20.01.2021
A cikin shirin za a ji a yau Laraba da karfe 12 na rana, agogon birnin Washington, shidda na yamma agogon Nijeriya, Joe Biden zai yi rantsuwar kama ragamar mulkin Amurika a matsayin Shugaba na 46.
Trump zai fice daga jam'iyyar Republican bayan ya sauka
Donald Trump na shirin kafa sabuwar jam'iyya bayan ya sauka da mulkin Amirka.
Wuta kusa da ginin majalisar Amirka
An kwashe mutane a ginin majhalisar dokokin Amirka na wani lokaci saboda gobarar da ta tashi kusa da wajen.
Muhawara bayan tsige Trump a Amirka
Muhawara bayan tsige Trump a Amirka
Trump bai ji dadin abin da ya faru ba
Sabanin ra'ayoyi tsakanin Amirkawa bayan tsige Trump
Trump ya nisanta kansa da kutsen majalisa
Donald Trump ya sake yin alla-wadai da kutsen da aka yi a majalisa, bayan majalisar ta sanar da tsige shi.
Shirin Safe
A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto kan halin da ake ciki a Amirka bayan majalisar wakilan kasar ta tsige Donald Trump da rahoto kan gasar rubutun wakokin Hausa da aka fito da ita a Najeriya da zummar magance matsalar tsaro da kuma rahoto kan bikin sabuwar shekarar Abzinawa a Aljeriya.
An tsaurara tsaro gabanin tsige Shugaba Trump
Wakilai a majalisar dokokin kasar Amrika na tafka turancin neman kawo karshen mulkin shugaban kasa.
Trump ya gana da mataimakinsa Mike Pence
Shugaba Donald Trump da mataimakinsa Mike Pence, sun yi alwashin hada karfi da karfe
Amirka: Sabon kudirin neman tsige Shugaba Trump
Kudirin sake tsige shugaban Amirka Donald Trump
Jam'iyyar Demokrats a majalisar dokokin Amirka ta gabatar da kudirin sake tsige Shugaba Donald Trump daga kujerar mulki.
Shirin Yamma
A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto kan sabon yunkurin majalisar dokokin Amirka na tsige shugaba Donald Trump daga kujerar mulki da rahoto kan martanin da ake yi a kasar Yemen bayan Amirka ta sanya kungiyar Houthi cikin jerin kungiyoyin ‘yan ta’adda na duniya da rahoto kan rudanin da ke tattare da sake bude jami’o’in Najeriya saboda sabon rikicin da ya dabaibaye jami’o’in gwamnati.
Jamus: Kara tsaro a majalisar dokoki
Majalisar dokokin Jamus ta Bundestag, ta tsaurara tsaro a harabarta bayan abin da ya faru a majalisar dokokin Amirka.
Shirin Safe: 10.01.2021
Acikin shirin za ku ji cewa adadin masu dauke da coronavirus a Jamus na karuwa, a kawai sauran labari da kuma Shirin Sharhunan Bayan Labarai.
Shirin Safe: 09.01.2021
A cikin shirin za ku ji cewa Hukumar Lafiya ta Duniya WHO, ta bukaci a yi adalci wajen rarraba alluran rigakafin annobar coronavirus. Akwai sauran labarai da kuma shirinmu na Afirka a mako, dake waiwaye kan muhimman al'amuran da suka faru a nahiyarmu ta Afirka a mako mai karewa.
Amirka: Sabon kalubale ga Trump
Kafar sadarwa ta Twitter ta sanar da cewa ta dakatar da shafin shugaban Amirka Donald Trump na din-din-din.
Shugaba Trump ba zai halarci rantsar da Biden ba
Shugaban kasar Amirka mai barin gado Donald Trump ya ce ba zai halarci rantsar da Biden ba.
Shugaban Amirka ya nemi ganin kawo karshen rikicin siyasa
Shugaban Amirka mai barin gado Donald Trump ya nemi hadin kai da kai zukatu nesa gami da sasanta juna.
Shugaban Amirka ya nemi ganin kawo karshen rikicin siyasa
Shugaba Donald Trump na Amirka mai barin gado ya nemi al'umar kasar da su sasanta juna, bayan zaben shekarar da ta gabata ta 2020, da kalubale musanman annobar corona ta halaka mutane masu yawa.
Za a ci gaba da rufe shafukan intanet din Donald Trump
Facebook zai ci gaba da rufe shafukan Shugaban Amirka Donald Trump
Ra'ayoyin kasa da kasa kan siyasar Amirka
Al'ummomin kasa da kasa na mayar da martani kan kutsen da magoya bayan Trump suka yi a majalisar dokokin Amirka.
Duniya na Allah wadarai da abinda ya faru a Amirka
Kasashen duniya na ci gaba da mayar da martani kan turka-tirkar siyasar Amirka
Irak: Kotu ta bada sammacin Donald Trump
Kotu a Iraki ta bada sammacin kama shugaba Donald Trump.
Komi ya daidaita a Amirka
Shugabannin duniya na cigaba da yin Allah wadai da abinda magoya bayan Trump suka yi.
Shirin Safe
A cikin shirin bayan labaran duniya za ku ji yadda mutane a Jamhuriyar Nijar ke mayar da martani game da sakamakon zaben shugaban kasa na zagaye na farko da aka fitar. Akwai rahoton kan yadda tsadar farashin siminti ke ci wa mutanen Sokoton Najeriya tuwo a kwarya.
Iran ta sake yi wa Amirka barazana
Hukumomi a Iran sun ce a shirye kasar take domin mayar da martani a kan duk wani nau'i na karfin sojan Amirka.
Trump ya sanya hannu akan tallafin corona
Trump ya saka hannu a tallafin corona.
Trump na yi wa makusantansa afuwa
Shugaba Trump na Amirka na yi wa jami'ai afuwa a shirye-shiryen sallama da madafun iko.
An tabbatar da zaɓen Biden a Amirka
Wakilan da ke zaɓen shugaban ƙasa a Amirka, sun tabbatar da Joe Biden a matsayin zaɓaɓɓen shugaban ƙasa.
An yi fito-na-fito kan sakamakon zaben Amirka
Trump ya jinjina wa masu ta ya shi bijire wa sakamakon zaben Amirka.
Matsin lamba ga Maroko kan alakarta da Isra'ila
Kungiyoyin musulumci sun yi watsi da sasancin da aka yi wa Moroko da Isra'ila.
Shafin da ya wuce
Shafi 3 daga 14
Shafi na gaba