You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Donald Trump
Trump hamshakin dan kasuwa ne, kana dan siyasa a Amirka kuma wakili ne na jam'iyyar Republicans.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Matsin lamba ga Maroko kan alakarta da Isra'ila
Kungiyoyin musulumci sun yi watsi da sasancin da aka yi wa Moroko da Isra'ila.
Cimma yarjejeniyar huldar diplomasiyya
Isra'ila da Maroko sun cimma yarjejeniyar maido da huldar diplomasiyya a karkashin sa idon Amirka.
Trump ya ba Biden damar fara shirin karbar mulki
Mukarraban gwamnatin Trump sun aminta da zaben Joe Biden.
G20: Aniyar kawo karshen annobar corona
Kawo karshen annobar corona da batun alkinta muhalli sun kasance a kan gaba na matsalolin da aka tattauna a taron G20.
Shirin Safe 17-11-20
Shirin Safe 17-11-20
Trump na jan kafa wajen mika mulki
Rashin mika mulkin na iya zama illa ga rayuwar Amirkawa
Biden ya lashe zabe da magudi inji Trump
Shugaba Donald Trump na Amirka, ya amince ya sha kaye, amma ya ce bai yadda da sakamkon zaben ba domin an tafka magudi.
Corona: Trump ya yi alkawarin samar da rigakafi
Donald Trump ya yi fitowa ta farko a bainar jama'a tun bayan da ya sha kaye a zabe.
An gudanar da bikin tuni da 'yan mazan jiya
A karon farko tun bayan shan kayi a babban zaben Amirka, Shugaba Donald Trump ya halarci bikin tuni da 'yan mazan jiya.
Biden zai bayyana tsarinsa na kiwon lafiya
Joe Biden zai yi jawabi kan kiwon lafiyar da gwamnatinsa za ta bai wa muhimmanci.
Shugabanin kasashen duniya na taya Joe Biden murna
Shugabanin kasashen duniya na taya Joe Biden na jam'iyyar Demokrat murnar lashe babban zaben Amirka.
Biden ya zama sabon zababben shugaban Amurka
Shugaba Donald Trump ya dage kan matsayarsa a zaben Amirka
Halin da ake ciki kan zaben Amirka
Amirka: Rudani yayin kirga kuri'u
Zaben Amirka ya bar baya da kura
Shirin safe 05.11.2020
Dan takara na jam'iyar Demokrat Joe Biden na daba da samun kuri'un da ake bukata don lashe zaben shugaban kasar Amirka, Biden ya sami kuri'u na wakilai dari biyu da sittin da hudu (264) a yayin da abokin hamayyarsa Donald Trump na jam'iyyar Republican keda kuri'u dari biyu da goma sha hudu (214) na wakilan.
Zaben Amirka ya dauki hankalin duniya
Ana ci gaba da jira sakamakon sauran jihohin da suka rage a Amirka.
Trump ya ce ya yi nasarar lashe zabe
Shugaba Trump ya yi wasu kalamai da ake ganin sun sabawa dimukuradiyya, daidai lokacin da ake ci gaba da kirga kuri'u.
Trump da Biden na kankankan a wasu jihohi
Sakamakon babban zaben Amirka ya nuna yadda dan takarar ke kankankan
Al'ummar Amirka na kada kuri'unsu
A dai-dai wannan lokaci da ake ci gaba da zaman dar-dar a Amirka, galibin al'ummar kasar sun zaku a kammala zaben.
Fatan 'yan Najeriya ga zaben Amirka
Hankalin al'ummar Najeriyar ya karkata zuwa zaben Amirka da suke fatan ya inganta dangantakar kasashen biyu.
Rahoto kan tsarin zababbun wakilai na jihohi
Bisa tsarin mulkin Amirka kuri'un zababbun wakilai na jihohi, Electoral College ke yanke hukunci wanda zai zama shugaba.
Hukumar da ke zaben shugaban Amirka
Bisa tsarin mulkin Amirka kuri'un zababbun wakilai na jihohi, Electoral College ke yanke hukunci wanda zai zama shugaba.
Sabuwar mai shari'a ta kotun kolin Amirka
An tabbatar da nadin Amy Barrett a kotun kolin Amirka
Muhawarar karshe gabanin zaben Amirka
Trump da Biden sun caccaki juna a mahawarar karshe kafin zabe.
Amirka za ta ɗaga wa Sudan kafa
Shugaban Amurka Donald Trump, ya ce za soke sunan ƙasar Sudan daga cikin ƙasashe masu ɗaukar nauyin ta'addanci.
Ansa tambayoyi a majalisar gari
Yan takarar shugabancin Amirka sun yi taro a majalisar gari.
Shugaba Trump ya koma fagen yakin neman zabe
Shugaba Trump ya koma fagen yakin neman zabe.
Muhawara tsakanin Harris da Pence
Batun annobar Covid-19 ne ya fi jan hankali a yayin fafatawar da 'yan takarar mataimakan shugancin Amirka
Saurari shirin safe: 06.10.2020
Mahawara a Amurka bayan da shugabaTrump ya cire takunkumi bayan baro asibiti daga jinyar corona
Saurari shirin safe:05.10.2020
Kwararru a fannin lafiya na ganin cewar, COVID ta yi tsanani a jikin Trump don nau'in maganin da ake masa jinya
Fargabar yaduwar corona a fadar White House
Ana tababar corona ta yadu a fadar shugaban Amirka
An kwantar da Shugaba Trump a asibiti
An kwantar da Shugaba Donald Trump na Amirka a asibiti bayan kamuwar da ya yi da kwayar cutar corona.
Shirin Yamma 02.10.2020
A cikin shirin za a ji a Amirka ana cigaba da mayar da martani, bayan da shugaba Donald Trump da maidakinsa Malenia Trump suka killace kan su, jim kadan bayan da shugaban ya tabbatarwa duniya cewa ya kamu da cutar Corona.
Rahoto kan kamuwar Donald Trump da Covid-19
Sharhi kan kamuwar shugaba Donald Trump da corona
Corona ta kama Trump da mai dakinsa
Shugaban Amirka da shi da mai dakinsa sun kamu da corona.
Shirin Safe
A cikin shirin: Shugaba Donald Trump na Amirka da shi da matarsa sun kamu da coronavirus, akwai rahoto kan yadda a Nijar ake kyamatar mutanen da a zuri'arsu aka taba samun bayi a shekarun baya da rahoto kan yadda corona ta shafi manoman Najeriya.
Trump da Biden sun caccaki juna
Fada ya barke a tsakanin Shugaba Donald Trump da abokin hamayyarsa Joe Biden a yayin muhawara.
Wata jarida ta tona wa Trump asiri
Shugaban kasar Amirka Donald Trump, ya sake shiga wata badakalar da shafi haraji, daidai lokacin da zabe ke karatowa.
An bude babban taron MDD ta hanyar bidiyo
An bude taron MDD na bana a cikin matakan corona, inda shugabannin ke tabka mahawar ta bidiyo.
Shugabar kotun kolin Amirka ta rasu
Shugaban Amirka Donald Trump ya ce ya kadu da jin labarin rasuwar Ruth Bader Ginsburg
Amirka: Bore ya lakume Dala biliyan biyu
Neman 'yancin bakar fata ya sa Amirka asarar Dala miliyan 2000
Mutum kusan dubu 80 sun kamu da COVID
A wannan Lahadin ce Indiya ta kafa tarihi na samun mafi yawan sabbin mutanen da suka kamu da coronavirus.
Sharhi: Trump ka iya yin tazarce
Shugaban Amirka Donald Trump na fatan yin tazarce a wa'adi na biyu a karagar mulki, yayin da yakin neman zabe yai zafi.
Shirin Yamma 24-08-20
Shirin Yamma 24-08-20
Donald Turmp zai yi wa Republican takara
Donald Trump zai kalubalanci Joe Biden
Zaben Amirka: Democrat ta tabbatar da takarar Joe Biden
Jam'iyyar Democrat ta ba Joe Biden takarar shugaban Amirka a hukumance
Donald Trump ya fuskanci kakkausar suka daga 'yan Demokrat
Ana ci gaba da taron kolin jam'iyyar Demokrat don tsayar da Joe Beiden a matsayin dan takara
Za a kaddamar da Beiden da Harris a Amirka
A yau ake sa ran soma taron kaddamar da dan takarar jam'iyyar Democrat a Amirka don tsayar da Biden da Harris.
Amirka za ta dauki mataki kan Iran
Amirka ta sha alwashin daukar tsattsauran mataki da ka iya jefa yarjejeniyar nukiliyar Iran din cikin tsaka mai wuya.
Shafin da ya wuce
Shafi 4 daga 14
Shafi na gaba