You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Donald Trump
Trump hamshakin dan kasuwa ne, kana dan siyasa a Amirka kuma wakili ne na jam'iyyar Republicans.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Safe: 16.08.2020
A cikin shirin, za ku ji yadda al'ummar kasar Belarus ke ci gaba da zanga-zangar adawa da shugaban kasa. Akwai Sharhunan Bayan Labarai.
Hadaddiyar Daular Larabawa ta kulla alaka da Isra'la
Hadaddiyar Daular Larabawa ta kulla alakar diplomasiyya da Isra'ila, bayan shugaban Amirka Trump ya shiga tsakani.
Alakar Kamala Harris da Joe Biden
Kamala Harris bakar fata da Joe Beiden ya zaba a matsayin abokiyar takararsa, ta kasance guda cikin masu sukarsa a baya.
Kamala Harris za ta goya wa Biden Baya
Joe Biden ya zabi Kamala Harris a matsayin mataimakiyarsa, a zaben shugaban kasar da ke tafe.
Shirin Safe
A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto a kan yadda rashin tsaro a gabashin Sokoto Najeriya ke komawa yankin Illela mai makwabtaka da Nijar da rahoto a sabon salon zance a tsakanin samari da 'yan mata na Nijar da kuma halin da ake ciki a Amirka bayan da wani dan bindiga ya yi harbe-harbe a gaban fadar White House.
Shirin Safe: 08.08.2020
A cikin shirin za ku ji cewa wasu 'yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba sun kashe mutane 20 tare da jikkata da wasu da dama, a lokacin da suka kai hari a wata kasuwa da ke garin Namougou a gabashin Burkina Faso
Trump zai dakatar da manhajar TikTok a Amirka
Shugaba Trump zai dakatar da amfani da manhajar TikTok a Amirka
Shirin Rana 31.07.2020
Cikin shirin za a ji yadda ake gudanar da Sallar Layya a Jamhuriyar Nijar. Da halin da annobar corona ke kokarin dugunzuma siyasar Amirka da ma yadda take shafar matasa masu sana'ar waka a kudancin Najeriya.
Amirka: Corona da zaben shugaban kasa
Shugaban Amirka Donald Trump na tunanin jinkirta zaben kasar, sakamakon annobar corona da ta shafi tattalin arziki.
Trump na neman dage zaben shugaban Amirka
Trump ya dogara a kan karuwar da ake samu na aikewa da kuri'a ta gidan waya wajen kira da a jinkirta zaben watan Nuwamba
Corona: Trump ya ce ana samun nasara
Shugaba Donald Trump na Amirka, ya sake yaba yadda aikin gwajin cutar corona ke tafiya a kasar.
Shugaba Trump ya cire wani sakon da ya wallafa
Shugaba Trump ya cire wani sakon da ya wallafa a shafinsa na Twitter.
Majalisar Dinkin Duniya: Biki ko jimami?
Shekaru 75 da cimma yarjejeniyar kafa hukumomin Majalisar Dinkin Duniya. Nasarori ko rudani?
Saurari shirin safe: 13.06.2020
Trump ya dage gangami tunawa da ranar da aka kawo karshen hada-hadar bayi a Amurka.
Zanga-zanga a Amirka bayan kisan Geroge Floyd
Amirka da sauran al'umma a duniya sun nuna bakin cikinsu bayan kashe George Floyd wani bakar fata a Minneapolis a Amirka
Shirin Safe 02.06.2020
Shirin ya kunshi yadda ake bude harkoki a Najeriya da Nijar da kuma Kamaru musamman makarantu bayan matakan corona da aka dauka. A Amirka kuwa Shugaba Trump ya yi barazanar amfani da soja a kan masu boren kisan da aka yi wa wani bakar fata dan kasar.
An tarwatsa masu zanga-zanga a Washington
Masu zanga-zangar adawa da wariyar launin fata sun ci karo da fushin 'yan sanda a gaban fadar mulki ta White House.
Sojin Amirka za su tarwatsa masu zanga zanga
Trump zai tarwatsa masu zanga-zangar kisan bakin fata
Shirin Rana
A cikin shirin akwai labari a kan mutuwar Tsohon Shugaban Kamfanin Mai na Najeriya, NNPC, Dakta Maikanti Kachalla Baru da labarin kin amincewa da zuwa Amirka da shugabar gwamnatin Jamus ta yi. Akwai shirin Ciniki da Masana'antu da Amsoshin Takardunku da Wasikun Masu Sauraro.
Merkel ba za ta Amirka ba a saboda corona
Angela Merkel ta yi watsi da gayyatar zuwa Amirka da Trump ya yi mata
Sabon yakin cacar baka tsakanin Chaina da Amirka
Takun sakar da ake yi tsakanin kasashen Chaina da Amirka ta hanyar shugabanninsu na taimakawa ga rura watar rigingimun da ke addabar duniya a wannan zamani.
Rikicin Chaina da Amirka na barazana ga duniya
Donald Trump da Xi Jinping na neman sake jefa duniya a cikin tashin hankali.
Covid 19: Erdogan da Trump sun tattauna
Shugaba Erdogan da takwaransa Shugaba Trump sun jadda shirinsu na yaki da cutar covid 19.
Covid-19: Turai ta yi maraba da ayyukan WHO
Kungiyar Tarayyar Turai ta bijire wa matsayar Donald Trump na Amirka a kan WHO
Shirin Safe 04.05.2020
Shirin ya kunshi labaran duniya da rahotannin da suka hada da bincike kan mallakar Shugaba Trump musamman harajin da ya biya. Tashar Deutsche Welle ta karrama wasu 'yan jarida. Jihar Katsina a Najeriya ta fara horar da almajirai sana'o'i maimakon karatun Allo zalla.
COVID-19: Trump ya ce za a samar da rigakafi
Shugaba Donald Trump na Amirka ya ce yana da kwarin gwiwar Amirka za ta samar da rigakafin COVID-19 a karshen bana.
Shirin Safe 01.05.2020
Afirka ta Kudu za ta sassauta dokokin yaki da annobar Coronavirus
Dokar kwanaki 60 na hana baki shiga Amirka
Yaki da Coronavirus Donald Trump ya bayyana dokar hana baki shiga kasar Amirka
Za a bude harkokin kasuwanci a Amirka
Amirka za ta bude harkoki da aka dakatar don yaki da COVID-19i bayan gamsuwa da aka ce an yi.
Trump ya janye tallafi ga WHO
Amirka ta dakatar da samar da kudade ga Hukumar Lafiya ta Duniya WHO, a wannan lokacin da ake fama da annobar Corona.
Sanders ya yi watsi da burin yi wa Democrat takara
Bernie Sanders ya dakatar da aniyarsa ta tsaya wa jam'iyyar Democrat takara a zaben kasar Amirka na karshen shekara.
Corona: Amirkawa za su salwanta a makon gobe
Babu alamun Corona za ta daina kisa a Amirka
Corona ta sa Trump ya dage taron G7
Barazanar da annobar corona ke yi, ya sa Trump mai masaukin bakin taron G7 sauye shi i zuwa tattauna ta kafar bidiyo.
Turai: Matakin Trump kan Coronavirus a Turai
Shugaba Trump ya ce matakin zai fara aiki ne daga karfe 12 na daren ranar Juma'a.
Trump ya yi gaban kanshi a kan Corona
Tarayyar Turai ta nuna bacin ranta a kan hana 'yan kasashenta shiga Amirka
Amirka ta hana shiga daga nahiyar Turai
Amirka ta sanar da haramta zirga-zirga tsakaninta da Turai na wasu lokuta daga yanzu saboda fargabar cutar coronavirus.
Amirka na bukatar a binciki Rasha
Amirka na bukatar a binciki Rasha dangane da yunkurin da take son yi a zaben kasar da ke tafe.
Zaben fidda gwani a Hampshire
Sanders lashe zaben fidda gwani na dan takarar shugaban kasar Amurka a karkashin tutar jam'iyyar Demokrat a Hampshire
Majalisar Amirka ta wanke Shugaba Trump
An kawo karshen dambarwar neman raba shugaban Amirka da mukaminsa, batun da aka yi ta yin dumi kansa a baya-bayan nan.
Shirin Safe 05.02.2020
Za a ji zafin da siyasar Amirka ta yi da ikirarin Shugaba Trump na kawo karshen cutar HIV; da kuma shirin aiki da gwamnatin China domin dakile cutar Coronavirus. Wata kungiyar fulani a Najeriya ta taimaka wajen samar da ilimi ga 'ya'ya mata a Adamawa. Shugabar gwamnatin Jamus na ziyara a Afirka.
Trump ya lashe zaben fidda gwani a Iowa
Shugaban Amirka Donald Trump ya samu rinjaye a kan abokan hammayarsa a zaben fidda dan takara na Republican a Iowa.
Harin Isra'ila kan mayakan Hamas
Rikici na shirin yin kamari tsakanin Isra'ila da Falasdinu, tun bayan jadawalin zaman lafiya da Trump ya fitar.
Martani kan shirin Trump na zaman lafiya a Gabas ta Tsakiya
Kasashen duniya na ci gaba da bayyana matsayinsu kan shirin Shugaba Donald Trump na Amirka na zaman lafiya a yankin Gabas ta Tsakiya, a yayin da MDD ta jaddada matsayinta na sansanta Isra'ila da Palasdinawa.
Martani kan shirin zaman lafiya a Gabas ta Tsakiya
Kasashen duniya na ci gaba da bayyana matsayinsu kan shirin Shugaba Trump na zaman lafiya a yankin Gabas ta Tsakiya.
Shugabanin Iran sun yi tir da shirin Trump
Khamenei ya yi kira ga kasashen musulumai su yi fatali da shirin Trump.
Trump da shirin sasanta Isra'ila da Falasdinu
Shirin Amirka na sasanta rikicin Gabas ta Tsakiya na tunkarar samar da kasar Falasdinawa.
Amirka ta shirya tsare-tsare kan Gabas ta Tsakiya
Amirka ta ce cikin 'yan kwanaki masu zuwa zai bayyana sabbin tsare-tsaren samar da zaman lafiya a Gabas ta Tsakiya.
Najeriya: Yiwuwar hana shiga Amirka
Amirka na shirin kara yawan ba'arin kasashen da al'ummominsu za su rasa damar shiga cikinta, ciki har da Najeriya.
Davos: Taron kasuwanci na duniya
Masu rajin kare muhalli sun bukaci mahalartar taron tattalin arziki na Davos su kara kaimi wajen yaki da sauyin yanayi.
An bude taron tattalin arziki a birnin Davos
Batun sauyin yanayi na sahun gaba cikin batutuwan da za a tattaun a taron tattalin arziki na birnin Davos.
Shafin da ya wuce
Shafi 5 daga 14
Shafi na gaba