You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Donald Trump
Trump hamshakin dan kasuwa ne, kana dan siyasa a Amirka kuma wakili ne na jam'iyyar Republicans.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Davos: Taron kasuwanci na duniya
Masu rajin kare muhalli sun bukaci mahalartar taron tattalin arziki na Davos su kara kaimi wajen yaki da sauyin yanayi.
An bude taron tattalin arziki a birnin Davos
Batun sauyin yanayi na sahun gaba cikin batutuwan da za a tattaun a taron tattalin arziki na birnin Davos.
Jagoran addinin Iran ya zargi Amirka da zagon kasa
A karon farko a shekaru takwas Ayatollah Ali Khamenei ya jagorancin sallar Jumma'a yayin da ake zaman tankiya a yankin.
Shirin Yamma 16.01.2020
A labaran duniya na cikin shirin za ku ji cewa a kasar Amirka an rantsar da alkalai bakwai wadanda aka zaba domin gudanar da shari'a kan batun neman tsige Shugaba Donald Trump daga kan mukaminsa.
An shiga halin rudani a Gabas ta Tsakiya
Kasashen duniya na kira ga Amirka da Iran da su guji shiga yaki,suka nemi hanyar warware rikici da juna cikin lumana.
Ana kira ga Amirka da Iran da su kai zuciya nesa
Shugabannin duniya na mayar da martani mabambanta kan harin rokoki da Iran ta kai kan sansanonin sojin Amirka a Iraki.
Amirka: Iran ta sake tunani kafin kai farmakin fansa
Amirka ta gargadi Iran ta sake tunani kafin kai farmakin daukan fansa.
Dafifin mutane sun yi addu'a ga Janar Soleimani
A kasar Iraki an yi zaman addu'a ga babban hafsan sojan Iran da Amirka ta halaka a wani farmaki a Iraki.
Shirin Safe 04.01.2020
Shugaba Donald Trump na Amirka ya ce dakarun kasarsa sun halaka Janar Qassem Soleimani babban habsan sojan Iran mai kula da kasashen ketere domin dakatar da yaki ba domin ta haddasa yaki ba.
Donald Trump na fuskantar barazana
'Yan siyasa da masu sharhi kan harakokin yau da kullum a Afirka sun soma bayyana matsayinsu dangane da matakin majalisar wakilan Amirka na kada kuri'ar amincewa da tsige shugaba Donald Trump.
Shirin Yamma.
A cikin shirin bayan kun saurari labaran duniya za a ji cewa bangarori da dama a Amirka na ci gaba da mayar da martani sakamakon matakin majalisar wakilai na kada kuri'ar tsige Shugaba Donald Trump.
Ko Donald Trump zai iya rasa mulki ?
Da wuya majalisar dattawa ta tsige Trump
Rasha ta soki yadda aka yarda da yunkurin tsige Trump
Kasar Rasha ta yi kakkausar soka kan yadda majalisar dokokin Amirka ta yarda da yunkurin tsige Trump
Majalisar Amirka ta amince da tsige Shugaba Trump
Makomar mulkin Shugaba Trump na hannun majalisar dattawan Amirka bayan da ta wakilai ta tsige shi.
Shirin Safe: 13.12.2019
Shugabannin kasashe sun fara aikewa da firaminista Boris Johnson na Birtaniya sakon taya murna
Rahoto kan taron kungiyar tsaro ta NATO
Shekaru 70 da kafuwar kungiyar tsaro ta NATO
Halin da kungiyar tsaro ta NATO take ciki da kuma kalubalen da take fuskanta.
Amirka ta koma tattaunawa da Taliban
Shugaban Amirka ya kai ziyarar ba zata ga sojojin kasar da ke Afghanistan.
Shirin Safe 29.11.2019
Jami'an tsaron Iraki sun halaka masu zanga-zanga kimanin 45.
Amirka ta mara baya ga masu fafutuka a Hong Kong
Chaina suka soki lamarin Amirka na gogon bayan masu zanga-zanga a yankin Hong Kong tare da bazanar mayar da martani.
Binciken Trump: Fiona Hill ta fasa kwai
Fiona Hill ta ce Rasha ita ce ta yi wa Amirka kutse a zaben 2016 ba Ukraine ba.
Shirin Safe 22.11.2019
Gwamnatin Burkina Faso ta bayyana rashin jin dadi da kutsen da sojojin Mali suka yi a cikin kasar domin farautar mayakan kungiyoyin 'yan ta'adda ba tare da izini ba.
Jin ba'asi kan shirin tsige Shugaba Trump
Nan gaba a yau ne za a fara sauraron ba'asi daga shaidu kan shirin tsige Shugaba Trump na Amirka
Saurari shirin Rana (5.11.2019)
Amurka ta sanar da ficewa daga yarjejeniyar kare muhalli da kasashen duniya suka rattaba hannu a kai a birnin Paris
Trump: Amirka ta fita yarjejeniyar Paris
kasar Amirka ta mika takardar janyewa daga yarjejeniyar kare muhalli ta Paris wacce duniya ta cimma. Sai dai kasashe da dama ciki har da Chaina sun nuna takaicinsu a kan wannan mataki na shugaba Donald Trump.
Shirin neman tsige Trump na kara karfi
Majalisar dokokin Amirka ta amince da soma sauraran shaidu kan zargin Shugaba Trump a bainar jama'a.
Tasirin da mutuwar al-Baghdadi zai yi cikin IS
Dakarun Amirka na musamman suka halaka jagoran kungiyar 'yan ta'adda ta IS, Abu Bakr al-Baghdadi.
Dakarun Amirka sun kashe Abu Bakr al-Baghdadi
Shugaba Donald Trump na Amikra ya tabbatar wani harin dakarun kasar ya halaka Abu Bakr al-Baghdadi jagoran kungiyar IS.
Shirin Yamma 27.10.2019
Cikin shirin akwai bayan Ra'ayin Malamai da Amsoshin Takardu, akwai tabbacin da Shugaba Shugaba Donald Trump na kasar Amirka ya bayar dangane da mutuwar jagoran kungiyar IS na duniya Abu Bakr al-Baghdadi a farmaki da aka kai yankin Idlib na Siriya.
Trump zai janye takunkumi kan Turkiyya
Shugaba Trump zai janje takunkumin da ya kakabawa Turkiyya.
Shirin Yamma na 18.10.2019
Shugaba Donald Trump na Amirka ya ce kasar Turkiyya ta fara aikin da tsagaita wuta na tsawon kwanaki biyar da aka kulla kan farmaki a kasar Siriya.
Fadar White House na turjiya ga kwamitin bincike
Gwamnatin Donald Trump ta yi fatali kan bayar da hadin kai ga kwamitin bincike
Shirin Safe 07.20.10.2019
Cikin shirin za a ji an cika shekaru 70 da kafa tsohuwar kasar Jamus ta Gabas da ta kasance karkashin tsarin Kwaminisanci. Sai dai shekaru 30 da hadewar yankunan, har yanzu da sauran rina a kaba. Akwai kuma rahoto kan taron 'yan kasar Ruwanda mazauna ketare da Shugaba Kagame ya halarta a birnin Bonn.
Turkiyya da Amirka na shawarar ceto 'yan Siriya
Turkiyya da shugaban Amirka sun yi wata tattauna a kan yiwuwar samar da tuddan mun tsira a yankin arewacin kasar Siriya.
Iran ta musanta batun tattaunawa da Trump
Babu wata ganawa da Donald Trump muddin Amirka ta ci gaba da kafa takunkumi ga Iran
Majalisa ta shiga shirin tsige Trump
Shugaban Amirka Donald Trump ya nemi kare kansa daga zargin tursasa shugaban Ukraine don cimma manufar siyasa.
Shirin Safe 25:09:2019
A cikin shirin za a ji yadda Majalisar Amirka ta kaddamar da shirin tsige Shugaban kasar Donald Trump da rahotanni da kuma wasu karin labaran duniya.
Shirin Yamma 24.09.2019
Jigon rahotannin shirin ya duba taron koli na MDD da aka bude a birnin New York da kuma jawaban da shugabannin kasashen duniya suka fara gabatarwa a wajen taron.
An soma tattaunawa a babban taron Majalisar Dinkin Duniya
Akwai alamun za a samu rarabuwar kawuna a taron MDD
Trump na fuskantar barazana daga jam'iyyar adawa
Ana son tsige Shugaba Donald Trump bisa laifin tursasa wa Ukraine don samun bayanan sirri kan abokin hamayyarsa.
Bukatar sabuwar yarjejeniyar nukiliya
Birtaniya ta bayyana cewa akwai bukatar kasashen duniya su sabunta yarjejeniyar nukiliyar da suka cimma da Iran.
Sabon babi a rikicin Amurka da Iran
Amurka ta yi martani da sabbin takunkumin tattalin arziki kan Iran a kan zarginta da hannu a harin Saudiyya
Amirka da Saudiya na zargin Iran
Dangantaka ta kara tsami tsakanin Iran da Saudiya da ke zaman kasashe biyu da basa ga maciji da juna.
Amirka: Mataki kan hari a Saudiyya
Amirka ta sha alwashin daukar matakin soja kan harin drone da aka kai cibiyoyin hakar man fetur a Saudiyya.
Ganawar Amirka da Iran a New York
Akwai yiwuwar ganaawa tsakanin Donald Trump na Amirka da Hassan Rouhani na Iran.
Soke duk wata tattaunawa da 'yan kungiyar Taliban
Shugaba Trump na Amirka ya ce bakin alkalami ya bushe kan tattaunawa da 'yan Taliban
Sharhi: Tattaunawar Amirka da Taliban
Dakatar da tattaunawa da Taliban da Amirka ta yi, yakin neman zabe ko nuna bacin rai?
Trump ya dakatar da tattaunawa da Taliban
Amirka ta sanar da janye tattaunawar sulhu tsakaninta da wakilan kungiyar Taliban.
Shirin Yamma 25.08.2019
Cikin shirin za a ji bayanai kan taron kasashe masu karfin masana'antu a Faransa. Akwai shirin Ra'ayin Malamai da Amsoshin Takardu. Akwai ma karin bayani kan halin da ake ciki a yankin Hong Kong.
Shirin Rana: 24.08.2019
A cikin shirin za ku ji cewa wasu da ake zaton 'yan Boko Haram ne sun yi wa mutane 10 yankan rago a wani yanki na jihar Diffa da ke Jamhuryar Nijar, muna tafe da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Shafin da ya wuce
Shafi 6 daga 14
Shafi na gaba