SiyasaShin meye makomar Mugabe?Ahmed Salisu11/16/2017November 16, 2017Rundunar sojin Zimbabuwe ta raba shugaban kasar Robert Mugabe da kujerar a wani abu da ta kira sauyi da aka samu wanda ba zub da jini ba, sai dai kasashen duniya na ta sukar lamirin sojojin.https://p.dw.com/p/2njnpHoto: picture-alliance/AP Photo/T. MukwazhiTalla