SiyasaTsugune ba ta kareba a SudanZainab Mohammed Abubakar04/11/2019April 11, 2019Matasa da mata 'yan fafutika sun nunar da irin rawar da al'umma ka iya takawa wajen samar da sauyi, sai dai tsgune bata kare ba a kokarin tabbatar da demokradiyya a Sudanhttps://p.dw.com/p/3Gc0nHoto: Getty Images/AFP/A. MustafaTalla