You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Maradi
Maradi yana cikin birane masu muhimmanci musamman kan kasuwanci da al'adu a Jamhuriyar Nijar.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Abu Namu
Shirin ya duba mata masu bukata ta musamman wadanda suke yaki da dabi’ar bara a jihar Maradi da ke Jamhuriyar Nijar
Matakan kare rakuman daji a Nijar
Nijar ta soma gwajin wani sabon garken rakuman daji na biyu a cikin fadamar Gadabedji a cikin jihar Maradi.
Cholera ta halaka mutane 65 a Nijar
Hukumomin lafiya sun tabbatar da mutane 2,752 na fama da cutar amai da gudawa a jihar Maradi
Shirin rana: 11.08.2018
A cikin shirin za a cewa an samu barkewar annobar cutar kwalara a jihar Maradi ta jamhuriyar Nijar.
Nijar: Cutar kwalara ta kashe mutane 13 a Maradi
Annobar cutar kwalara da ta barke a cikin jihar Maradi ta jamhuriyar Nijar, ta yi sanadiyyar mutuwar mutane 13.
Inganta rayuwar mata da yara a Nijar
Mataimakiyar sakataren Majalisar Dinkin Duniya Amina Mohammed, ta yi rangadi a Maradi don duba ayyukan ci gaban mata da yara.
Inganta rayuwar mata da yara a Nijar
Mataimakiyar sakataren Majalisar Dinkin Duniya, ta yi rangadi a Maradi don duba aikin ci gaban mata da yara.
Nijar: Tsawaita majalisun kananan hukumomi
Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta dauki matakin tsawaitawa tare da rusa wasu majalisun kananan hukumomi na kasar da kuma tsige wani shugaban karamar hukuma bisa zargin almundahana da dukiyar kasa.
Nijar: Tsawaita majalisun kananan hukumomi
Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta dauki matakin tsawaitawa tare kuma da rusa wasu majalisun kananan hukumomin kasar.
Tarihin Tedros Adhanom Ghebreyesus shugaban WHO
Shirin safe na DW na 11.05.2017
A cikin shirin za a ji cewa annobar cutar dan Sankarau na ci gaba da yin kamari a karamar hukumar Dan Issa a Jihar Madari mai makwabtaka da Jihar Katsina a Najeriya.
Tarihin Farfesa Dan Dicko Dan Koulodo
Marigayi Farfesa Dan Dicko Dan Koulodo ya kasance masanin kimiya daga Jamhuriyar Nijar.
Mata masu gyaran babur a jihar Maradi
Mai garin Jiratawa ya yi kira ga jama'a da su kawo gyaran baburransu a wurin matan da ke aikin gyaran babur a garinsa.
Kungiyar taimakawa Zawarawa a Maradi
Kungiya mai suna "Taimakon Zawaru" ita ce irinta ta farko da aka kafa fadin Nijar dan ceto rayuwar mata Zawarawa
Sakamakon ambaliyar ruwan sama a Jamhuriyar Nijar
Mutane dubu 123 na bukatar agaji ta sabili da ambaliyar ruwan sama a Nijar.
Kungiya na taimakon nakasassu a Nijar
A Jamhuriyar Nijar, wata kungiya na horas da nakasassu sana'o'in hannu.
Kungiyar da ke sauya karantun allo a Nijar
Kungiyar PAPEC ta Maradi a Nijar na fadi Ka tashi wajen aza makarantun allo kan sabuwar alkibla, tare da basu kayan aiki
Bukukuwan karamar Sallah a Nijar
Tun da maraicen ranar Litinin ce majalisar musuluncin kasar ta sanar da ganin jinjirin watan Shawwal.
Shirin Safe na DW na ran 23.06.2016
A cikin shirin za a ji cewa, matsalar wutar lantarki a Jamhuriyar Nijar na haddasa koma bayan harkokin kasuwanci, inda al'ummar kasar ta kosa da wannan hali da ake ciki.
Shirin rana na DW na ran 21.02.2016
A cikin shirin za a ji yadda zaben shugaban kasa da na 'yan majalisun dokoki ke gudana a Jamhuriyar Nijar.
Nijar taƙaddama gabanin zaɓen ƙasar
Yan adawar sun ce dokokin tsarin mulki na ƙasar sun haramta wa sarakunan gargajiya shiga duk wani lamari na siyasa.
Nijar taƙaddama gabanin zaɓen ƙasar
'Yan adawar sun ce su ganau ne a kan wannan batu da gwamnati ke ɗauka a matsayin zargi,saboda sun ji umarni da aka ba da
Kasuwar baje kolin kananan dabbobi saboda layya
Hukumomin Nijar da kungiyoyin ba da tallafi suka jagorancin kasuwar baje kolin dabbobin layya.
An kone motocin 'yan sanda a birnin Yamai
An kone motocin 'yan sanda a birnin Yamai
Cutar kwalara ta kashe mutane 51 a Nijar
A wani ƙiyasi da aka fitar dangane da cutar a Nijar, aƙalla mutane 51 ne suka rasu daga cikin mutane 1.365 da suka kamu da cutar tun daga farkon shekara kawo yanzu.
Fadakar da jama'a game da cutar Ebola
A kasar Guinea gidajen rediyon gwamnati da masu zaman kansu na taka muhimmiyar rawa wajen wayar da ka jama'a game da cutar ta Ebola.
Fadakar da jama'a game da cutar Ebola
A kasar Guinea gidajen rediyon gwamnati da masu zaman kansu na taka muhimmiyar rawa wajen wayar da ka jama'a game da cutar ta Ebola.
Sabani tsakanin 'yan jam'iyyar MNSD Nasara
A Niger jam'iyyar MNSD Nasara madugar jam'iyyun adawar kasar, ta mayar da martani a game da kamen wasu 'ya'yanta da gwamnatin kasar ta soma a jihar Maradi.
Kasuwar baje koli a Maradi-Niger
yan kasuwa daga kasashen Afrika ta yamma na cin kasuwar baje koli a birnin Maradi- Niger daga 5 zuwa 20 ga watan Mai
Fira da Sarkin Katsinan Maradi - Jumhuriyar Niger.
Wakilinmu na birnin Yamai, Mamman Kanta, ya yi fira da mai martaba Sarkin Katsinan Maradi - Ali Zaki.
Shafin da ya wuce
Shafi 2 daga 2
Shafi na gaba