You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Maradi
Maradi yana cikin birane masu muhimmanci musamman kan kasuwanci da al'adu a Jamhuriyar Nijar.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Nijar: Noma da kasuwancin aya a Maradi
Manoman aya a jihar Maradi da ke Jamhuriyar Nijar na nomawa da kuma kasuwancinta, ku kalli faifen bidiyonmu a kai.
Yanayin da masu bukata ta musamman ke rayuwa a birnin Maradi
Masu bukata ta musamman na samun matsala wajen shiga ko hawa bene a Maradi, duk da dokar da ta yi umurnin ba su hakinsu.
Maradi na alfahari da jajayen awakai
Wannan wani sabon nau'in awakai ne masu matukar daraja a Maradi na Jamhuriyar Nijar
Maradi: Mace mai sana'ar sayar da nama
Faifen bidoynmu kan wata mata da ke sana'ar sayar da nama a jihar Maradi da ke Jamhuriyar Nijar.
Gaskiyar Magana: Ambaliyar ruwa ta yi ta'adi
Tattaunawar ta wannan lokaci ta mayar da hankali kan ambaliyar ruwa da ta yi ta'adi a Maiduguri da ke Najeriya gami da sauran matsalolin da sauyin yanayi ya haifar.
Shirin Yamma 12.09.2024
Shirin Yamma 12.09.2024
Shirin Yamma 03.09.2024
Shirin Yamma 03.09.2024
Shirin Yamma 31.08.2024
Shirin Yamma 31.08.2024
Nijar: Kwarara 'yan Najeriya a Maradi
Faifen bidiyonmu kan yadda ake samun kwararar 'yan Najeriyar a Jamhuriyar Nijar, saboda matsalar tsaro da tsadar rayuwa.
Shekara guda da juyin mulkin Nijar
Shekara guda da juyin mulkin da sojojin Jamhhuriyar Nijar, har yanzu batun tsaro na ci gaba da haifar da cece-kuce.
Sarrafa sabulu da ganyen Zogale
A wani mataki na dogaro da kai wasu mata na birnin Maradi a Jamhuriyar Nijar sun kafa wata kungiya ta mata masu sarrafa ganyen zogale zuwa sabulu don dogaro da kai.
Shirin Safe 25.06.2024
Yara kanana sun sha gurbataccen ruwa a Nijar
Kananan yara 70 sun kamu da rashin lafiya a Nijar bayan sun sha gurbatacen ruwan sha
Shirin Safe 06.03.2024
Shirin Safe 06.03.2024
Nijar: Muhimmancin sarakunan gargajiya wajen inganta tsaro
Sarakunan Gargajiya na da muhimmiyar rawar takawa cikin al'amuran zaman lafiya na al'umma.
Nijar: Sulhu tsakanin manoma da makiyaya
Maradi: An yi masalaha tsakanin manoma da makiyaya
Shirin Safe
Shirin na kunshe da labarai da rahotanni daga sassan duniya dabam-dabam.
Taruka kan matsalolin tsaro a Jamhuriyar Nijar
A Jamhuriyar Nijar hukumomin jihar Maradi na ci gaba da shirya tarurukan mahawara da zummar kawo karshen ta'addancin.
Taron neman magance matsalolin tsaro
A Jamhuriyar Nijar hukumomin jihar Maradi na ci gaba da shirya tarurukan mahawara da zummar kawo karshen ta'addancin.
Ambaliya ta yi sanadiyar rayukan mutane
Ambaliyar ruwan sama ta yi sanadiyar rayukan mutane a jamhuriyar Nijar.
Shirin Safe
Za a j yadda gwamnatin Anambara ta Najeriya ke kokawa kan yadda matsalolin zaizayar kasa ke cinye filaye a jihar. An soma tantance gonaki da filaye a yankunan da aikin gina hanyar jirgin kasa zai shafa a Maradin Jamhuriyar Nijar. Corona kuwa tana karuwa a Ghana, amma an ce da matakai a kasa.
Mahakar zinare ya rufta da mutane a Maradi
Akalla mutane shida sun sake mutuwa bayan ruftawar kasa a wata mahakar zinare a jihar Maradi na kasar Nijar.
Himma dai Matasa: 12.01.2022
A wannan karon shirin ya ziyarci matasa a Jamhuriyar Nijar da makwabciyarta Tarayyar Najeriya, domin tattaunawa da su kan sana'o'in da suke yi domin su dogara da kansu.
Kokowar gargajiya karo na 42 a Jamhuriyar Nijar
A Jamhuriyar Nijar, kayataciyyar kokowar gargajiya karo na 42 ta gudana a Yamai inda Issaka Issaka na jihar Dosso ya zama sabon sarki, bayan da ya samu nasara a kan Aibo Hassan na jihar Maradi.
Matshiya mai sana'ar sayar da abinci
Matashiyamai sana'ar sayar da abinci da kai wa wurin tarururka domin dogaro da kai, a Maradi da ke Jamhuriyar Nijar.
Nijar: Shirye-shiryen dakatar da amfani da ajujuwan zana a makarantun kananan yara
Matakan kariya bayan gobara a maradi
Lakume rayukan dalibai da gobara ta yi a Maradi, ta sa gwamnati yunkurin daukar matakan kariya a makarantun renon yara.
Nijar: Rufe mahakar zinare a Maradi
Bayan ruftawar mahakar zinare da ke karamar hukumar Dan Issa a jihar Maradi, mahukunta Nijar sun ce za su rufe ta.
Nijar: An yi Jana'izar dalibai 27 da suka rasu a gobara
An yi Jana'izar dalibai da suka rasu a gobara
Himma dai Matasa: 18.08.2021
Ku saurari shirinmu da ke zaburar da matasan Afirka doamin su tashi su nemi abin dogaro da kanus, ta hanyar zakulo wasau da tuni suka yi nisa a neman na kan nasu mu tattauna da su.
Nijar: Barkewar annobar amai da gudawa
Annobar cutar amai da gudawa ko Cholera ta barke a wasu jihohi uku na Jamhuriyar Nijar.
Tarahin Sarkin Katsinan Maradi
Shirin Amsoshin Takardunku na dauke da cikakken tarihin marigayi Sultan Ali Zaki sarkin Katsina Maradi na Jamhuriyar Nijar da Allah ya karbi ransa bayan ya shafe shekaru kan karagar mulki.
Himma dai Matasa: 07.07.2021
Sannu a hankali, matasa a nahiyar Afirka na kokari gaya wajen samun sana'o'in dogaro da kansu, maimakon dogaro da aikin gwamnati ko na kamfani. Shirin Himma dai Matasa, na karfafa gwiwar irin wadannan matasa ta hanyar zakulo su da tattaunawa da su.
Sufurin jirgin kasa tsakanin Najeriya da Nijar
Sufurin jirgin kasa tsakanin Najeriya da Nijar
Layin dogon daga Kano a arewacin Najeriya zuwa Maradi a kudancin Nijar don bunkasa ciniki.
Shirin Rana
Za a ji 'yan Maradi a jamhuriyar na koka da rashin bude iyakarsu da Najeriya bayan da gwamnati ta umarci bude wasu iyaka hudu
Hama ya yi taron magoya baya a Maradi
Tarukan siyasa domin neman magoya baya gabanin zabe a Nijar
Shirin Safe 25.08.2020
A cikin shirin za ku ji wata ganawa da ta wakana a tsakanin gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari da gwamnan jihar Maradi a jamhuriyar Nijar injiniya Zakari Umaru a kokarinsu na kawo karshen matsalar tsaro.
Shirin Safe
A cikin shirin za ku ji an yi wa shugaban kasar Brazil gwajin coronavirus akwai rahoto a kan cece-kucen da ya biyo bayan gayyatar da jami'an tsaro suka yi wa shugaban hukumar EFCC mai yaki da cin hanci a Najeriya da rahoto a kan yadda ake duba lafiyar zabaya a Maradi Nijar da rahoto a kan aikin sabunta katin zabe a Ghana.
Shirin Safe
A cikin shirin akwai labarin gano manya-manyan kaburbura a kasar Libya da rahoto a kan yadda kananan yara milyan 15 ke aikatau a Najeriya. Akwai rahoton matashi mai karatun NCE a Najeriya da ke sayar da goro da rahoton kasuwancin intanet a Maradi Jamhuriyar Nijar.
COVID-19: Arzikin Nijar ka iya rauni
Matsalar Corornavirus ka iya jefa Jamhuriyar Nijar cikin halin matsin lambar tattalin arziki a wannan shekarar.
Niger: Koyar da yara darusan zaman duniya ta tatsuniya
A jihar Maradi da ke jamhuriyar Nijar, tatsuniya ce wani 'dan asalin jihar ya ke anfani da ita wurin ilimatar da yara
Nijar: Matsalar tsige magadan gari
Nijar: Sauyi ko siyasa game da batun tsige magadan garuruwa
Nijar: Babu jakkai a bisa kasuwani
'Yan kasuwar Nijar na kokawa da rishin sayar da jakkai zuwa waje
Shirin Safe 08.09.2019
Cikin shirin za a ji halin da ilimi ke ciki a Najeriya daidai lokacin da ake ranar yaki da jahilci ta duniya. A Jamhuriyar Nijar wasu gwamnonin arewacin Najeriya ne ke taron neman maganin matsalolin tsaro da ke addabarsu.
Shirin Safe 20.08.2019
A cikin shirin za aku ji cewa a Jamhuriyar Nijar wata tsutsa ce ke barazana ga makomar albarkar noma ta shekarar bana a garuruwan da dama na Jihar Maradi.
Shirin Safe: 12.08.2019
A cikin shirin za ku ji cewa yau ce ranar da Majalisar Dinkin Duniya ta ware a matsayin ranar mata inda bangarori dabam-dabam na gwamnati da masu zaman kansu ke hankorin tallafa wa matasa samun aiyukan yi a Jamhuriyar Nijar.
Nijar: Jirgin ruwa ya kife da mutane
Mutane 11 sun rasu bayan da wani jirgin ruwa ya kife da fasinjojinsa kusa da birnin Maradi
Shirin Safe 17.06.2019
A cikin shirin za a ji cewa a jamhuriyar Nijar kura ta lufa a Maradi bayan da hukumomin suka sako limamin Muslunci wanda aka kama bayan da ya yi huduba kan dokar tsara harakokin addinai a kasar.
Tsarin masarautar Maradi
Masarautar Katsinan Maradi na kara habaka
Shafin da ya wuce
Shafi 1 daga 2
Shafi na gaba