You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Donald Trump
Trump hamshakin dan kasuwa ne, kana dan siyasa a Amirka kuma wakili ne na jam'iyyar Republicans.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Iskar Carbon babbar barazana ga Amirka
Rahoto daga kafar gwamnatin Amirka ya yi gargadin cewa sauyin yanayi zai ci gaba da illa ga muhalli da tattalin Amirka.
Kalaman Trump sun zama ala-ka-kai ga Yarima Salman
A kalaman da ya yi kan huldar dangantakar Amirka da Saudiyya, Shugaba Trump ya tabo batun Mohammed bin Salman, kalaman da za su iya zame wa shi yarima mai jiran gado ala-ka-kai, inji Kersten Knipp na tashar DW.
Sharhi: Kalaman Trump kalubalen Yarima Salman
Kersten Knipp
A kalaman da ya yi dangane da huldar dangantaka tsakanin kasar Amirka da kasar Saudiyya, Shugaba Trump ya tabo Salman.
Ba abin da zai shafi huldar Amirka da Saudiyya
Trump ya ce ba abin dai zai shafi huldar Amirka da Saudiyya ko ta tabbata cewa ben Salmane na da hannu a kisan Khashoggi
Shirin safe 21.11.2018
A labaran duniya na cikin shirin za ku ji cewa Shugaba Donald Trump na Amirka ya ce ba abin da zai shafi dangantakar Amirka da Saudiyya ko ta tabbata cewa Yarima Mohamed ben Salmane na da hannu a kisan Jamal Khashoggi.
Bala'in gobarar daji a jihar Kaliforniya
Fiye da mutane 75 sun mutu, daruruwa sun bace, dubban gidaje sun kone a bala'in gobarar daji a jihar Kaliforniya.
An gano sansanin hada nukiliyar sirri a Koriya ta Arewa
Koriya ta Arewa na gudanar da ayyukanta a akalla sansanoni 13 da ke boye, wadanda ke da karfin hada makaman nukiliya.
Yunkurin rage karfin Amirka a tsaron Turai
Bisa take-taken Amirka a karkashin mulkin Trump an yi kira da kasashen Turai su nemi tsaron kansu
Sakamakon zaben rabin wa'adin na Amirka
Jam'iyyar Democrats ta lashe zaben majalisar wakilan Amirka inda Republican mai mulki ke da rinjaye a majalisar dattawa.
Sakamakon zaben na rabin wa'adi na Amirka
Zaben tsakiyar wa'adi a Amirka ya nuna jam'iyyar Democrats ke da rinjaye a majalisar wakilai bayan samun kujeru sama da 220 daga cikin kujeru 435 ita kuwa jam'iyyar Republican mai mulki ke da rinjaye a majalisar dattawa.
Sakamakon zaben na rabin wa'adi na Amirka
Jam'iyyar Democrats ta lashe zaben majalisar wakilan Amirka inda Republican mai mulki ke da rinjaye a majalisar dattawa.
Cikas ga tawagar Trump a zaben Amirka
Wasu gidajen talabijin a Amirka, sun kauracewa yada yakin neman zaben tawagar Donald Trump
Amirka: Zabe da makomar Trump
Al'umomin kasashen Turai na fatan zaben tsakiyar wa'adin mulki na Amirka ya dakile tagomashin Shugaba Donald Trump
Shirin Rana 04.11.2018
Cikin shirin za a ji kotun daukaka kara a Bahrain, ta yanke hukuncin kisa kan jagoran hamayya na kasar Sheikh Ali Salman, mutumin da wata karamar kotu ta wanke a baya.
Shirin Rana 03.11.2018
Cikin shirin za a ji jagoran adawa a Kamaru, ya ce a sake lissafin kuri'un zaben shugaban kasa da aka kammala bisa zargin magudi. Dan adawar ya yi shirin kalubalantar Shugaba Paul biya ne kwanaki kadan bayan sanar da sakamako.
Pompeo zai gana da hukumomin Turkiyya
Sakataran harkokin wajen Amirka Mike Pompeo zai isa birnin Ankara na kasar Turkiyya bayan da ya ziyarci kasar Saudiyya.
Dambarwa kan bacewar Khashoggi a Istanbul
Kawo yanzu an kasa gano dan jarida nan dan kasar Saudiyya Jamal Khashoggi, mako guda bayan da ya yi batan dabo.
Jakadar Amirka a Majalisar Dinkin Duniya ta aje aiki
Jakadar Amirka a Majalisar Dinkin Duniya Nikki Haley za ta bar kujerar da take kai nan da karshen wannan shekara.
Chaina ta yi watsi zargin dagula zaben Amirka
Chaina ta yi watsi da batun Shugaba Donald Trump na Amirka bisa cewa tana neman kutse a zaben Amirka da ke tafe.
An fara taron MDD na shekara-shekara
Shugaban Amirka Donald Trump soki lamirin gwamnatin kasar Iran, inda ya zarge ta da haddasa rudani.
Batun nukiliyar Iran a taron Majalisar Dinkin Duniya
Shugaba Donald Trump na Amirka ya soki lamarin gwamnatin Iran a zauren Majalisar Dinkin Duniya lokacin taro na 73.
Manafort zai bai wa kotun Amirka hadin kai
Tsohon shugaban yakin neman zaben Donald Trump wato Manafort ya amsa laifin da kotun Amirka ke tuhumarsa da aikatawa.
Shirin safe 08.09.2018
A cikin shirin za a ji cewa tsohon shugaban Amirka Barack Obama ya yi babbar suka ga shugaban da ya gaje shi Donald Trump, inda ya ce abubuwan da ke wakana yanzu haka a Amirka abubuwa ne da ba su dace ba.
Kanada da Amirka na neman tsara huldar kasuwanci
Har ya zuwa yammacin Alhamis Amirka da Kanada ba su kai ga cimma yarjejeniyar kasuwanci ta bai daya ba.
Shirin yamma 24.08.2018
A cikin shirin za a ji cecekucen da ake yi kan wani atisaye da sojojin Najeriya ke yi a jihohi biyar na al'ummar Igbo tare da yin kashedi ga 'yan haramtacciyar kungiyar Biafra a yankin. 'Yan Afirka ta Kudu sun soki kalaman Shugaban Amirka Donald Trump kan dokokin mallakar filaye a kasar.
Trump ya zargi tsohon lauyansa Cohen
Martanin Shugaba Trump na Amirka dangane da shari'ar Paul Manafort da Michael Cohen.
Tsohon lauyan Trump ya yi fallasa
Tsohon mai taimaka wa Shugaba Donald Trump na Amirka Michael Cohen, ya amsa laifi na tuhuma takwas da ake masa.
Assasa takunkumin Amirka kan Iran
Sakataren harkokin wajen Amirkan Mike Pompeo ya tabbatar da kudirin kasarsa na aza takunkumi ga Iran.
Ganawar Trump da Juncker
Tarayyar Turai da Amirka sun cimma yarjejeniya kan kudin haraji.
Amirka ta yi kasheidi ga Iran
Shugaba Donald Trump na Amirka ya gargadi Shugaba Hassan Rouhani na Iran kan cewa ya daina yi wa kasarsa barazana.
Ziyarar Xi Jingping na China a Afirka
Kasar China na ci gaba da kokarin ganin ta karfafa huldar soji da kasuwanci da Afirka.
Trump zai sake ganawa da Putin
Shugaba Donald Trump na Amirka ya mika wa takwaransa na Rasha Vladimir Putin goron gayata zuwa fadar White House.
An soki Trump kan sadudarsa a gaban Putin
Amirka sun fusata kan yadda Shugaba Trump ya ki nuna wa Putin rashin amincewarsa da katsalandan a zaben 2016.
Jamus ta damu da dabi'un Trump
Kasar Jamus ta nuna damuwa da dabi'un shugaba Trump kan huldarsa da kasashe.
Babbar haduwar farko ta Trump da Putin a Helsinki
Shugaban Amirka Donald Trump da takwaransa na Rasha Vladimir Putin na shirin ganawa a birnin Helsinki.
Birtaniya: Zanga-zanga kan ziyarar Trump
Dubban mutane a Birtaniya na zanga-zangar adawa da ziyarar Trump a kasar.
Shirin Rana
Kungiyar tsaro ta NATO ta amince da kara kudaden tsaro a kungiyar
Kasar Rasha tamayar wa da Trump martani
Furucin da Donald Trump ya yi akan Jamus na cigaba da samun ra'ayoyi daban daban.
Trump: NATO ta kara kudadenta na tsaro
Shugaba Trump ya yi kiran kasashen kungiyar NATO su kara kudaden da ake kashewa.
Shugaban Koriya ta Arewa ya kai ziyara China
Shugaba Kim Jong Un na Koriya ta Arewa yana ziyarar aiki karo na uku a kasar China.
Paul Manafort zai yi zaman kurkuku
Tun a cikin watan Oktoban bara aka tuhume Manafort da laifin halatta kudin haramu da kaucewa biyan haraji.
Babbar nasara a ganawar Trump da Kim
Tabbatar da aiwatar da abin da aka cimma a ganawar Shugaba Trump da Shugaba Kim na bukatar lokaci.
Ganawar Shugaba Trump da Kim ta yi nasara
A sharhin da ya rubuta Alexander Freund na DW ya ce tabbatar da aiwatar da abin da aka cimma a ganawar Shugaban Amirka Donald Trump da na Koriya ta Arewa Kim Jong Un, na bukatar lokaci kafin komai ya daidaita.
Trump da Kim sun rattaba hannu kan kudiri
Trump da Kim sun jinjinawa nasarar da suka cimma a taron Koli
Shirin rana na Dw na 12.06.2018
A cikin shirin za ku ji cewa Shugaba Donald Trump na Amirka da takwaransa Kim Jong Un na Koriya ta Arewa sun yi ganawa mai cike da tarihi da ke zama ta farko tsakanin wani shugabanni da ke kan mulki a kasashen biyu.
Trump da Kim sun kafa tarihi a Singapour
Amirka ta dau alkawarin tabbatar da tsaron lafiyar Koriya ta Arewa.
Saurari shirin DW na safe na 12-06-2018
A labaran duniya na cikin shirin, za ku ji cewa Shugaba Donald Trump na Amirka da takwaransa Kim Jong-Un na Koriya ta Arewa sun yi ganawa mai cike da tarihi a wannan Talata a Singapour.
Donald Trump na shirin ganawa da Kim Jong Un
Duniya ta zura ido ta ga sakamakon tattaunawar
Saurari shirin rana na 10.06.2018
A cikin shirin za a ji cewar Shugaban Amirka Donald Trump ya isa Singapore domin halartar taro mai cike da tarihi da shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong Un. Lauyoyi a Chadi sun yanke shawarar ci gaba da yajin aiki saboda cin zarafin dan uwansu.
Shirin safe na 10.06.2018
A cikin shirin za ku ji cewa Shugaba Donald Trump ya yi watsi da sanarwar bayan taron shugabannin kasashe bakwai da suka fi karfin tattalin arziki a duniya bayan da mai masaukin baki Justin Trudeau na Kanada ya soki tsarin kasuwancin Amirka.
Shafin da ya wuce
Shafi 8 daga 14
Shafi na gaba