You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Rana 28.12.2024
Shirin Rana 28.12.2024
Shirin Safe 28.12.2024
Shirin Safe 28.12.2024
Najeriya ta ce ba ta da wani shiri da Faransa kan Nijar
Dangantaka na kara tabarbarewa tsakanin Nijar da Najeriya
Darasin Rayuwa:25.12.2024
Rayuwar mutanen da ke biyan kudaden fansa a Najeriya
Sharhi:Takun saka Nijar da Najeriya
Bukatar neman sulhu domin tabbatar da zaman lafiya tsakanin kasahen biyu
Kisan mutane a yaki da ta'addancin Najeriya
Zargin sojojin Najeriya da ke yaki da 'yan ta'adda da rashin sanar da mazauna karkara, kafin kaddamar da hare-hare.
Najeriya: Ba ma hada kai da Faransa
Shugaban mulkin sojan Jamhuriyar Nijar Janar Abdourahmane Tchiani ya zargi Najeriya da hada kai da Faransa.
Bikin Kirsimeti: Ranar bayar da kyaututtuka
Mabiya Addinin Kirista a Najeriya, na rararrabawa Musulmi da sauran mabanbamta addinai kyaututtuka bayan Kirsimeti.
Gaskiyar Magana: Jefa bama-bamai kan fararen hula a Najeriya
Me ya sa sojojin Najeriya ke 'kuskuren' sakin bam kan jama'a? Mun gayyato muku Farfesa Usman Yusuf, inda muku tattaunawa wannan batu a shirin namu na Gaskiyar Magana.
Shirin Safe 26.12.2024
Shirin Safe 26.12.2024
Sojojin Najeriya sun halaka fararen hula bisa kuskure
Mutanen jihar Sokoto sun shiga fargaba, saboda yadda 'yan ta'addan Lakurawa suka addabi wasu kananan hukumomin jihar.
Shirin Safe 25.12.2024
Shirin Yamma 24.12.2024
Taba Ka Lashe: 18.12.2024
Fafutukar samun ilmi ta hanyar makarantun tsangaya
Shirin Safe 24.12.2024
Shirin Yamma 23.12.2024
Shirin Rana 23.12.2024
Shirin Rana 23.12.2024
Ghana ta yi kunnen doki da Najeriya a share fagen shiga CHAN
An shiga zagayen karshe na neman shiga gasar Afirka ta masu bugawa a gida, inda Najeriya da Ghana suka yi canjaras.
Shirin Safe 22.12.2024
Shirin Yamma 21.12.2024
Shirin Safe 21.12.2024
Shirin Yamma 20.12.2024
Shirin Yamma 20.12.2024
Tsamin dagantaka tsakanin Najeriya da Nijar
Hukumomin Nijar suka gayyac jakadan Najeriya a birnin Yamai domin yin bayani.
Dandalin Matasa: 19.12.2024
Shirin Dandalin Matasa ya yi nazari a kan muhimmancin gwajin jini da zarar an fara soyayya kafin batun yin aure.
Najeriya: Kamarin cin-hanci da rashawa
Bankado zargin sama da fadi, na makudan kudi ta hanyara cin-hanci da rashaw da ke durkusar da tattalin azikin Najeriya.
Shirin Yamma: 18.12.2024
Shirin Yamma: 18.12.2024
Kasafin kudi mafi yawa a tarihin Najeriya
A cikin yanayin rashin tsaro da karuwa ta talauci, Shugaba Bola Tinubu na Najeriya ya gabatar da kasafin kudi mafi yawa.
Matsalar biyan kudin fansa a Najeriya
Hukumar kididdigar Najeriya ta ce 'yan kasar sun biya kudin fansa ga 'yan bindiga sama da naira tiriliyan biyu.
Shirin Rana: 18.12.2024
Shirin Yamma 17.12.2024
Dambarwar samar da masarautu a jihar Adamawa
Gwamnan Admawa Umaru Fintiri, ya sanya hannu kan dokar kirkiro da sabbin masarautun gargajiya uku masu daraja ta daya.
An haramta sayar da sassan jiki a Najeriya
Gwamnatin jihar Legas da ke a Najeriya, ta kafa dokar da ta haramta sayar da sassan jikin dan Adam ta barauniyar hanya.
Shirin Yamma: 16.12.2024
Shirin Yamma 15.12.2024
Shirin Yamma 15.12.2024
ECOWAS ta yarda da ficewar Mali da Nijar da Burkina
CEDEAO/ECOWAS : Kasashen Mali da Burkina Faso da Nijar za su iya ficewa ba matsala
Shugabannin ECOWAS za su gana a Abuja
Shugabannin ECOWAS za su gana a Abuja
Shirin Yamma 14.12.2024
Shirin Yamma 14.12.2024
Najeriya: 'Yan Boko Haram 129,417 sun mika wuya
Hedkwatar tsaron Najeriya ta yi ikrarin nasara a yaki da ta'addanci
Dubban 'yan Boko Haram sun mika wuya a Najeriya
Hukumomi a Najeriya, sun ce kimanin mayakan kungiyar Boko Haram dubu 130 ne suka ajiye makamansu.
Shirin Yamma: 12.12.2024
Abuja: Shirin kafa rundunar ECOWAS
Taron ministocin kula da harkokin kasashen waje da na tsaro na kasashen kungiyar ECOWAS ko CEDEAO, a Najeriya.
Dandalin Matasa: 12.12.2024
Shirin Dandalin Matasa ya yi nazari a kan mutuwar matasa a Najeriya, sakamakon hakar ma'adinai ba bisa ka'ida ba.
Shirin Rana: 12.12.2024
Gaskiyar Magana: Dambarwar sake fasalin masarautu a Adamawa
A wannan makon, shirin ya duba batun rikicin yi wa masarautar jihar Adamawa garanbawul. Mun tattauna da Alhaji Husseini Bello Gambo, mai adawa da sake fasalin masarautun jihar da kuma Dakta John Gamsa, hadimin gwamnan jihar kan yada labarai.
Shirin Yamma 11.12.2024
Shirin Yamma 11.12.2024
Najeriya: Karfafa alakar kasuwanci da Jamus
Shugaban kasar Jamus Frank-Walter Steinmeier da tawagar 'yan kasuwa, na ziyarar aiki a biranen Legas da Abuja.
Gumurzu tsakanin sojan Nijar da Lakurawa
Sojojin Nijar sun hallaka mayakan Lakurawa da yawa a yankin Konni
Shirin Safe: 11.12.2024
Shirin Yamma 10.12.2024
Shirin Yamma 10.12.2024
Taba Ka Lashe: 04.12.2024
Tsarin karatun Allo na neman ilimin da gwamnatin jihar Borno a Najeriya ke kokarin kyautatawa
Shafin da ya wuce
Shafi 1 daga 200
Shafi na gaba