You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Donald Trump
Trump hamshakin dan kasuwa ne, kana dan siyasa a Amirka kuma wakili ne na jam'iyyar Republicans.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Koriya ta Arewa na son zantawa da Amirka
Wani babban janar na Koriya ta Arewa ya ce kasarsa na son hawa teburin tattaunawa da Amirka
Amirka: Batun birnin Kudus ya kusa
Amirka ta ce tana gab da kaddamar da ofishin jakandancinta a birnin Kudus na Isra'ila.
Shugaban kasar Amirka ya bayyana shakku game da Isra'ila
Donald Trump na ganin Isra'ila ba da gaske ta ke ba a batun sulhuntawa da kasar Falasdinu
Sharhi: Trump da batun bakin haure
Michael Knigge
Jawabin shugaban Amirka Donald Trump a gaban majalisar dokokin kasar.
Amirka tana nan kan manufofinta
Shugaban Amirka ya bayyana wasu manufofin Amirka a wani jawabi ga zaman hadin gwiwa na majalisar dokoki.
Shirin Safe, 31.01.2018
Cikin shirin za a ji Shugaban Amirka Donald Trump ya yi kiran hadin kan Amirkawa tare da tabbatar da tsare martaba da iyakokin kasar. Shugaban na Amirka ya kuma tabbatar da matsayin Amirkar kan janye tallafin da ta ke bai wa kasashe da ya bayyana da makiyan Amirkar, bayan kin amince wa matsayi kan birnin Kudus a matsayin fadar gwamnatin Isra'ila.
Davos: Jan hankali kan ganawar Trump da Kagame
Trump ya gana da Kagame na Ruwanda karon farko bayan kalamansa na ayyana Afrika a matsayin kasa wulakantaciya.
Saurari shirin DW na yamma na 23-01-2018
A labaran duniyar cikin shirin za ku ji cewa Shugaba Yoweri Museveni na Uganda ya kawo goyon bayansa ga Shugaba Trump na Amirka wanda ya bayyana kasashen Afirka da kasancewa wulakantattu.
Shugaban Uganda ya yabi furicin Shugaba Trump kan Afirka
Shugaba Moseveni na Uganda ya zargi kasashen Afirka da kasawa wajen shawo kan matsalolinsu da kansu.
Trump ya sa hannu kan kudirin komawa aiki
'Yan majalisar dokokin Amirka dai sun zabi kudirin da zai bada dama a kashe kudade kan harkokin gudanarwar gwamnati
Harkokin gudanawar gwamnatin Amirka sun tsaya ciki
Harkokin gudanar na gwamnatin da ta fi kowacce karfi a duniya wato Amirka sun tsaya cik a wannan Asabar.
Yadda 'yan Najeriya ke kallon shugabancin Donald Trump
A daidai lokacin da Trump ke cika shekara guda da hawa kan mulkin Amirka, abubuwa na bazata ya yi sun dauki hankali.
Yadda 'yan Najeriya ke kallon shugabancin Trump
A daidai lokacin da Trump ke cika shekara guda da hawa kan mulkin Amirka, abubuwa na bazata da ya yi sun dauki hankali.
Afrika ta kudu ta nemi ganawa da Jami'in jakadancin Amirka
Kasar Afrika ta kudu ta nemi Jami'in ofishin jakadancin Amirka akan furucin Trump game da kasashen Afrika
Shirin Rana: Turkiyya za ta ja daga da kungiyar YPG a Siriya
Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoga ya yi ikirarin kakkabe kungiyar Kurdawa da ke gabashin Siriya kasa da mako guda
Majalisar Dinkin Duniya ta yi Allah wadai da Trump
Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana kalaman shugaban Amirka Donald Trump a kan kasashen Haiti da Afirka da abin kunya.
Muhawara a kan cikakken hankalin Donald Trump
Ayar tambaya kan cewar ko Donald Trump na da tabin hankali
An fito da littafin bankada kan Trump
Steve Bannon ya wallafa littafin da ke samun karbuwa a fadin Amirka saboda bayyana rauni da gazawar shugaba Trump.
Zargin juna tsakanin Amirka da Pakistan
Donald Trump ya yi barazanar janye agaji ga kasar Pakistan sakamakon zargin kasar da ba 'yan ta'adda mafaka.
Putin ya yi tayin huldar mutunci da gaskiya da Amirka
Kyakkyawar hulda tsakanin Rasha da Amirka a kuma cikin mutunci, abu ne da ke da muhimmanci.
Ana gudanar da bukukuwan Kirismeti
Paparoma ya yi kiran kyautatawa 'yan gudun hijira albarkacin zagayowar ranar Kirsimeti.
Saurari shirin safe na 21.12.2017
A ciki sabon shugaban jam'iyyar ANC mai mulki Afirka ta Kudu ya yi alkawarin kawar da cin hanci a kasar, wasu matsalolin sun kunno kai a sabon filin jirgin sama na Senegal.
Saurari shirin safe na 19.12.2017
Karancin man fetur ya addabi Najeriya, sannan gwamnatin Shugaba Donald Trump ta Amirka ta gabatar da sabon shirin tsaron kasa.
Saurari shirin DW na yamma na 17-12 2017
A labaran duniya na cikin shirin za ku ji cewa Shugaba Putin na Rasha ya gode wa Shugaba Trump na Amirka kan bayanan sirrin da CIA ta bai wa Rasha da suka taimaka ga bankado harin da IS ta nemi kai wa a birnin Saint-Petersboug.
Putin ya gode wa Amirka kan kungiyar IS
Rasha ta kama wasu mutane bakwai da suka yi yunkurin kai harin ta'addanci a birnin Saint-Petersboug a jiya Asabar.
Donald Trump ya shiga halin tsaka mai wuya
Zaben Jihar Albama
Shirin Yamma na 12:12:2017
A cikin shirin za a ji cewa Jamus ta nuna rashin jin dadinta kan kyama da ake nuna wa Yahudawa a lokacin da aka gudanar da zanga-zanga kan matakin da shugaban Amirka ya dauka na amince da birnin Kudus a matsayin babban birnin Isra'ila.
Shirin Safe, 08.12.2017
Cikin shirin za a ji ana ci gaba da rikici tsakanin Falasdinawa da sojin Isra'ila a yankin gabar yamma ta kogin Jordan, bayan matakin ayyana birnin Kudus a matsayin fadar mulkin Isra'ila da shugaba Trump na Amirka ya yi. Sojin Isra'ilar dai na zargin kungiyar Hamas da kai masu farmaki, inda har suka ce sun yi harbe-harbe a wasu sansanoninsu biyu.
Shirin Yamma na DW 07.12.2017
A cikin shirin namu na yanzu, bayan kun sha labaran duniya, jigon rahotannin namu zai duba martanin da kasashen duniya ke ci gaba da yi kan matakin Shugaba Trump na Amirka na bayyana Birnin Kudus a matsayin babban birnin kasar Isra'ila.
Saurari shirin DW na rana na 07-12-2017
A cikin shirin za ku ji cewa shugabannin kasashen duniya na mayar da martani kan matakin Shugaba Trump na Amirka na bayyana birnin Kudus a matsayin babban birnin kasar Isra'ila
Saurari shirin DW na yamma 06-12-17
Saurari shirin DW na yamma 06-12-17
Donald Trump ya amince da birnin Kudus
Trump ya amince da birnin Kudus
Koriya ta Arewa ta yi sabon gwajin makami
Koriya ta Arewa ta sake wani sabon gwajin makami mai cin dogon zongo da zai iya kai ga illahirin jihohin Amirka.
Matasa sun kalubalanci dattawa kan muhalli
Sophie Kivlehan, da tawagarta ta matasa kimanin a wani bangaren na taron COP 23 ta ce za ta kai karar Amirka kotu.
Shugaba Trump na ziyara a Koriya ta Kudu
Shugaba Trump ya sha alwashin sasantawa da shugaban Koriya ta Kudu kan sabanin da suke da kan rikicin Koriya ta Arewa.
Amirka za ta inganta tsaro a Afirka
Tantama kan manufofin harkokin wajen Amirka kan sha'anin tsaro a Afrika bayan halaka sojojin kasar a Nijar.
Amirka: Kalubale kan yarjejeniyar nukiliyar Iran
Kasashen da suka rattaba hannu a yarjejeniyar nukiliyar Iran, sun sanar da damuwarsu bayan jawabin shugaban Amirka.
Shirin Safe na DW na 14.10.2017
A cikin shirin za a ji cewa kasashen da suka rattaba hannu a yarjejeniyar kasa da kasa kan batun shirin nukiliyar kasar Iran, sun sanar da damuwarsu bayan da shugaban Amirka ya dauki matakin da ka iya sawa ya fice daga yarjejeniyar a kowa ne lokaci.
Rasha: Muna tare da Iran kan nukiliya
Rasha ta ce tana nan kan bakarta dangane da matsayin da kasashe suka cimma na yarjejeniyar makamin nukiliyar kasar Iran.
Sojojin Nijar da na Amirka sun mutu a cikin Nijar
Wani harin kwanton bauna ya hallaka sojojin Nijar da dama gami da na Amirka a yankin jihar Tillabery iyaka da Mali.
Shirin safe na DW na 05.10.2017
A cikin shirin za a ji cewa sojojin Nijar da dama gami da na Amirka sun mutu sakamakon kwaton bauna da aka yi musu a yankinn jihar Tillaberya da ke yammacin kasar ta Nijar.
Kokarin sake gina Somaliya
Kasar Somaliya ta sami kanta cikin tsaka mai wuya tsakanin kokarin sake gina da kasar da kuma yaki da 'yan ta'adda.
Saurari shirin rana na DW na 23-09-17
Saurari shirin rana na DW na 23-09-17
Shirin safe na DW 23.09.2017
A cikin za a ji a daren ranar Juma'a Shugaba Donald Trump na Amirka ya kira Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta wayar tarho in da ya yi mata fatan alkhairi gabanin zaben gama gari da za a yi a karshen wannan mako.
Iran za ta ci gaba da shirin nukiliyarta
Kasar Iran ta ce za ta ci gaba da kera makaman kare dangi ba tare da bukatar amincewar wata kasa ba.
Kim Jong-Un ya ce Trump na da damuwa a cikin kai
Trump zai biya da tsada bisa katobarar da ya yi kan kasarsa Koriya ta Arewa a cewar shugaba Kim Jong-Un
Pyongyang: Bazaranar Amirka tamkar haushin kare ne
Koriya ta Arewa ta ce barazar da Shugaban Amirka Donald Trump ya yi tamkar haushin kare ne baya hana tafiya.
Shirin yamma na DW 19.09.2017
A shirin za mu leka a birnin New York domin jin irin wainar da ake toyawa a taron koli na shekara-shekara na MDD, aji matakin Trump kan Koriya ta Arewa da sauransu.
Muhawara kan sauya fasalin MDD
Shugaba Donald Trump ya nemi goyon bayan wasu kasashe 15 wajen sake fasalin MDD
Somaliya: Amirka ta fatattaki 'yan Al-Shabbab
Jiragen yakin Amirka sun kai hare-hare kan 'yan jihadi na Al-Shabbab a kasar Somaliya.
Shafin da ya wuce
Shafi 10 daga 14
Shafi na gaba